As part of effort towards promoting peace and harmony among different faith base organization in northern Nigeria, a Muslim scholar, Sheick Ibrahim yakub elzazzaky the national president of Islamic movement of Nigeria has distributed over 50 bags of food stuffs to Christian widows, orphans and other needy at various …
Read More »Monthly Archives: April 2022
MAWADATA SU TAIMAKAWA MABUKATA A CIKIN AL’UMMA – SARDAUNAN NAGARTA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI AN yi kira ga mawadata da Allah ya ba hannu da shuni da su taimakawa mabukata da ke cikin al’umma kamar yadda addinin musulunci ya bayar da umarnin a aikata musamman a wannan wata na Azumi mai alfarma. Shugaban al’umma Mu’azu Mohammad Abubakar majidadin Gundumar Afaka kuma …
Read More »Wanda ya gar gadeka, ya gama shiryaka: Damisa bata canza zanen jikinta.
Gaissuwa da fatan alkairi a gareku yan jarida. Bayanai da suka iso ga kungiyar hadin kan matasan arewa shine kamfanin babbar matatar mai ta kasa a karkashin jagoran chin Mallam Mele Kolo kyari na shirye shiryen miqa contragin tsaron bututun matar mai zuwa ga makiyin qasa, dan …
Read More »ABUJA COURT DISAPPOINTS PDP OVER MATAWALLE’S REMOVAL
PDP supporters drawn from Zamfara in particular as well as from other places were today seen wearing long, distressed faces as they walked out of the premises of the Abuja High Court 5 in an abject disappointment. In an statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary …
Read More »Hassada, Kiyayya Da Gaba A Tsakanin Malamai Ya Yi Yawa- Dokta Hamisu Ya’u
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI USTAZ DOKTA HAMISU YA’U, sanannen Malami ne mai wa’azin addinin musulunci kuma dan kasuwa ya bayyana cewa akwai wadansu matsalolin da suka yi wa jama’a yawa musamman ma kuma a bangaren malamai. Dokta Hamisu Ya’u, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da wa’azin watan …
Read More »SABON MAI BAYAR DA SHAWARA KAN HARKOKIN SHARI’A GA APC YA KARBI TAKARDA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sabon mai bayar da shawara a kan harkokin shari’a na jam’iyyar APC matakin kasa Barista Ahmes El- Marzuk, ya karbi satifiket na tabbatar da zabensa da aka yi. Ya dai karbi wannan sabon satifiket ne daga sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa Alhaji Sanata Abdullahi Adamu a …
Read More »ABUBUWAN DA KE FARUWA SUN SABAWA HANKALI DA TUNANI – HONARABUL YUSUF BALA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana abubuwan da ke faruwa sakamakon matsalolin tsaro da cewa sun sabawa Tunani da hankali. Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna honarabul Yusuf Bala Ikara ne ya bayyana hakan a lokacin wata tattaunawa da wakilin mu a Kaduna. Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin tutar jam’iyyar APC …
Read More »APC SENATORIAL ASPIRANT SANUSI RIKIJI DONATES FOODSTUFF TO CONSTITUENTS
The APC aspirant for Zamfara Central Senatorial Zone upcoming by-election and immediate past Speaker of the State House of Assembly, Rt Hon Sanusi Garba Rikiji today handed over to the state APC leadership 2803 assorted bags of Rice and millet as Ramadhan package for onward delivery to his constituents. …
Read More »An yi kira ga al’ummar musulmi su tsaya a kan gaskiya
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana kasashen al’ummar musulmi da cewa sun kasance a cikin jarabawa matuka da gaske don haka a dage da yin addu’o’i a wuraren yin Sallah da sujada da kuma cikin Dare kasancewar halin da ake ciki a yanzu ya fi karfi kowa Malam Ibrahim Rafin Gomo …
Read More »2023: Group Warns Blackmailers Over Campaign Of Calumny Against Emefiele
By; CHIKA GODWIN ABUJA A Pro-All Progressives Congress (APC) on the platform of the Emefiele Solidarity Vanguard (ESV) has warned against campaign of calumny against the governor of the Central Bank of Nigeria (CBN) Dr. Godwin Emefiele. The APC group said the CBN governor will win presidential election …
Read More »