…zan ba Gwamna kujerarsa in ya kammala Daga Imrana Abdullahi Fatan da nake yi kuma bukata ta abin da muke fata na alkairi shi ne Gwamnan mu Uba Sani Allah yasa ya ci gaba da yin nasarar a shugabancin da yake yi ya zamanto tun da ake yin Gwamna a …
Read More »Daily Archives: April 22, 2026
Muna Cikin Matsanancin Talaucin Ayyuka A Shiyya Ta Daya – Mukaddas
Daga Imrana Abdullahi Dan takarar neman kujerar dan majalisar dattawa a yankin Shiyya ta daya cikin Jihar Kaduna Muhammed Mu’azu Mukaddas, ya bayyana yankin a matsayin wurin da ke cikin matsanancin Talaucin ayyukan raya kasa domin amfanin jama’ar yankin. Muhammed Mukaddas ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa