Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga shiyya ta daya cikin Jihar Kaduna da ke arewacin tarayyar Najeriya na cewa daukacin shugabannin Kananan hukumomin da ke shiyyar karkashin jagorancin Malam Jamilu Albani da ke zaman shugaban karamar hukumar Sabon Gari sun tsayar da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji …
Read More »
THESHIELD Garkuwa