Daga Imrana Abdullahi Honarabul Tahir Gambo Abubakar, dan takarar neman kujerar majalisar dokokin Jihar Kaduna ne karkashin inuwar jam’iyyar APC daga Mazabar doka/Gabasawa a karamar hukumar Kaduna ta Arewa. Honarabul Tahir Gambo Abubakar ya dai bayyana wannan aniyar ya sa ne a babban ofishin jam’iyyar APC na karamar hukumar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa