…asks Nigerians to pray for Aliko Dangote Public Policy analysts, Government officials and other Stakeholders have in Lagos hailed the strategic foresight and industrial courage of the President and Chief Executive of Dangote Industries Limited (DIL), Aliko Dangote, describing the Dangote Petroleum Refinery as a transformative national asset deserving of …
Read More »Daily Archives: April 23, 2026
TSARO, TATTALIN ARZIKI DA 2027: Gwamna Lawal Ya Gana Da Shugaba Tinubu A Fadar Sa Da Ke Abuja
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gana da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a ranar Alhamis a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda suka tattauna muhimman batutuwan da suka shafi tsaro, tattalin arziƙi da kuma siyasar shekarar 2027. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Yi Wa Masu Ƙaramin Ƙarfi 100 Auren Gata
Gwamnatin Jihar Zamfara ta shirya tare da ɗaukar nauyin auren gata ga mutum 100 da aka zabo daga rukunin marasa ƙarfi a dukkan ƙananan hukumomi 14 na jihar. Gwamna Dauda Lawal ya bayyana cewa wannan shiri na daga cikin ƙudirin gwamnatinsa na tallafa wa marasa galihu da inganta rayuwarsu …
Read More »Shettima Yerima Ya Samu Kyakkyawar Tarba, Lale Da Marhabin Daga Shugabannin APC Na Jihar Kaduna
Daga Imrana Abdullahi A ranar Talata ne 22 ga watan Afrilu, dan takarar da ke neman jam’iyyar APC ta tsayar da shi takarar neman kujerar majalisar dattawan Tarayyar Najeriya domin wakiltar mazabar tsakiyar jihar Kaduna Kwamared Shettima Yerima tare da tawagarsa ya kai ziyara ofishin jam’iyyar APC na Jihar Kaduna, …
Read More »
THESHIELD Garkuwa