Related Articles
Mustapha Imrana Abdullahi
A wani al’amari da ya faru mai kama da juyin mulki a kungiyar majalisar Malaman Kano a wani zaman da suka yi na zato ba tsammani suka canza Shaikh Ibrahim Khalil daga shugabancin majalisar ta su.
A halin yanzu dai sun maye turbines da Shaikh Saleh Pakistan a matsayin shugaban majalisar malaman na Jihar Kano.
Zamu ci gaba da kawo maku karin bayani game da lamarin.