Home / andiya (page 386)

andiya

Yan bindiga Sun Kashe Mutane A Kaduna

—Yan bindiga Sun Kai Hari A Wani Coci  Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta mika sakon ta’aziyyarta ga wadansu mutane mabiya addinin Kirista da aka kaiwa hari a cikin Coci lokacin da suke bauta. Gwamnatin ta kuma bayyana cewa yan bindigar sun kuma kashe mutane 6 a karamar hukumar …

Read More »

Matasa Na Da Muhimmanci Wajen Ci Gaban Al’umma

Muna Kokarin Jawo Matasa Ne A Ta Fi Tare Da Su – Auwal D Kaya Imrana Abdullahi Alhaji Auwal Dahiru Kaya, mai neman takarar shugabancin karamar hukumar Giwa cikin Jihar Kaduna ya bayyana cewa ya shigo Gwagwarmayar siyasa ne domin tafiya tare da matasa a tabbatar masu da irin muhimmancin …

Read More »