Mustapha Imrana Abdullahi Wani jagoran kokarin tabbatar da rayuwar jama’a ya kara inganta a tarayyar Nijeriya honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri ya jaddada kudirin Gwamnatin tarayyar Najeriya na ganin an samawa Maza,Mata da matasa ayyukan yi na bai daya ta hanyar koya masu kiwon Kaji. Shugaban kungiyar Noman Zamani ta …
Read More »Babban Bankin Najeriya Ya Hanzarta Cire Dokar Kwasar Kudi – Gudaji Kazaure
Mustapha Imrana Abdullahi An yi kira ga babban Bankin Najeriya da ya hanzarta cire dokar da ya Sanya ta diban kudin masu ajiya a Bankuna ta cirar naira dubu 15,000 a cikin kudin da mai ajiya ya kai Banki da duka kai naira dubu dari biyar. Honarabul Muhammad Gudaji Kazaure …
Read More »An Bude Gidan Man A A Rano Na Millenium City Kaduna
Mustapha Imrana Abdullahi An Bayyana kamfanin saye da sayar da albarkatun man fetur na A A Rano da cewa kamafani ne a koda yaushe yake kokarin kyautatawa al’umma baki daya. Alhaji Ibrahim Abdullahi Attamra, daya daga cikin taraktocin kamfanin ya bayyana hakan a wajen taron bude gidan mai …
Read More »Na Karu Kwarai Da Abin Da Bankin Nexim Ke Yi – Mustapha Habib
Imrana Abdullahi Alhaji Mustapha Habib dan kasuwa ne da ke shugabancin kamfanin Dutse Granite,ya bayyana irin yadda Bankin Nexim ke yi na fadakarwa domin masu shigowa da fitar da kaya kasashen waje abin a ya ba ne kasancewa hanyar karuwa ce kamar yadda shi da kansa ya karu da taron …
Read More »Mune Kan Gaba Wajen Daukar Ma’aikata – Dangote
Mustapha Imrana Abdullahi ….Bayan Gwamnati Sai Kamfanin Dangote Rukunin kamfanonin Dangote ya bayar da gagarumar gudunmawarsa wajen ci gaban tarayyar Nijeriya sakamakon bunkasa tattalin arzikin kasar da kuma samar da aikin yi ga dimbin jama’a. Alhaji Ahmed Hashim ne ya bayyana hakan lokacin da ya wakilci babban Daraktan kamfanonin rukunin …
Read More »A Rika Amfani Da Kasuwar Duniya Ta Zama Sati Sati – Ahmad Dangiwa
Imrana Abdullahi Shugaban Bankin bayar da lamunin gini, gyaran Gidaje na tarayyar Nijeriya Alhaji Ahmad Musa Dangiwa, ya yi kira ga hukumar da ke kula da kasuwar duniyar kasa da kasa ta Kaduna (KADCCIMA) da su duba yuwuwar yin amfani da wani bangare na kasuwar domin samun kudin shiga madadin …
Read More »Bankin Nexim Ne Kan Gaba Wajen Tattalin Arzikin Nijeriya – Nicholas
Imrana Absullahi Nicholas Mshelia, wani masani ne mai aikin bayar da shawara da kuma fitar da kaya kasashen waje da ya yanzu yake fitar da Kahon shanu zuwa kasashen waje ya bayyana Bankin Nexim a matsayin wanda ke kan gaba wajen bunkasa tattalin arzikin Nijeriya. …
Read More »Za A Inganta Kasuwar Duniya Ta Kaduna – Sarkin Zazzau
Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli, ya bayyana cewa da ikon Allah zai tabbatar da an inganta Kasuwar duniya ta kasa da Kasa da ke Kaduna. Mai martaba Sarkin Zazzau ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi wajen taron rufe kasuwar duniya ta wannan …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Bunkasa Tattalin Arziki Da Duk Fannonin Rayuwa Baki Daya – Masari
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ya kara jaddada kudirin ta na ganin fannin tattalin arziki da rayuwar jama’a ya ci gaba da bunkasa. Gwamna Masari ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi wajen bikin ranar Jihar Katsina a kasuwar duniya …
Read More »Za Mu Hukunta Duk Gidan Man Da Ba Su Da Kayan Kashe Gobara – Ganduje
Za Mu Hukunta Duk Gidan Man Da Ba Su Da Kayan Kashe Gobara – Ganduje Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa daga yanzu duk gidan man da ba su da kayan kashe Gobara za a hukunta su. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana …
Read More »