Home / Labarai (page 35)

Labarai

AN YI KIRA GA MANIYYATAN JIHAR BAUCI SU KARA HAKURI

….A Shirye Muke Mu Mayarwa Masu Bukata Kudinsu Hukumar jindadin alhazai ta Jihar Bauchi ta kira yi Maniyyata aikin hajjin Bana da su kara hakuri, su kuma zauna a gidajensu har zuwa lokacin da aka bada sanarwar lika jadawalin jirginsu. Babban Sakataren Hukumar, Imam Abdurrahman Ibrahim Idris, shi ya yi …

Read More »

GWAMNATIN TINUBU TA WUCCIN GADI CE – ATIKU

Daga Imrana Abdullahi A wani kokarin kara fadakar da dimbin yayan jam’iyyar PDP mutumin da ya tsayawa jam’iyyar takarar shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya tabbatar wa da mambobin majalisar wakilai ta kasa cewa kowa ya dace ya Sani cewa Gwnatin Tinubu ta wuccin Gadi ce. Atiku Abubakar ya ce …

Read More »

AN KASHE MUTANE 26 A JIHAR ZAMFARA

Daga Imrana Abdullahi Wadansu ina da kisa  da ake kyautata zaton cewa ‘yan ta’adda ne sun kai wani mummunan sabon hari kan manoma a wasu ƙauyukan Jambako, Sakida da Saulawa na Ƙaramar Hukumar Maradun da ke Jihar Zamfara kuma sun  kashe mutum 25. Kamar yadda rahotannin suka tabbatar Wani ganau …

Read More »

KWANKWASIYYA TA FARA RUSHE RUSHE A KANO

Daga Imrana Abdullahi Duk da irin halin matsin tattalin arzikin da al’ummar Najeriya Najeriya shiga ciki sai ga Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin zababben Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya samu nasarar lashe zabe karkashin jagorancin jam’iyyar Kwankwasiyya ta NNPP da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso. Ita …

Read More »

EFCC Ta Gayyaci Tallen, Tsohuwar Minista

Tsohuwar ministar ma’aikatar da kula da harkokin mata Uwargida Pauline Talken ta je hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ranar Juma’a don amsa tambayoyi kan zargin karkatar da kudi naira biliyan Biyu (2)  a lokacin da take kan mulki. An ruwaito Tallen, ta …

Read More »

GWAMNAN ZAMFARA YA CE A RIKA KIRANSA DAUDA LAWAL

DAGA IMRANA ABDULLAHI Kamar dai irin yadda babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Jihar Zamfara a kan harkokin yada labarai Mustapha Jafaru Kaura ya fitar da wata sanarwa da aka mikawa kafafen yada labarai cewa Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban mataimaki na musamman ga gwamnan …

Read More »