Mustapha Imrana Abdullahi Fitaccen Malamin addinin Islama da ke tarayyar Najeriya Shaikh Dahiru Usman Bauchi ya yi addu’ar Allah ya saka wa Gwamnan Jihar Kogi Alhaji Yahaya Bello da alkairi. Shaikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi wa Gwamna Yahaya Bello da Gwamnan Jihar Bauchi Dokta Bala Muhammad kauran Bauchi addu’a …
Read More »Mutane 43 Ba Talatin Ba, Sun Mutu A Harin Yan Ta’adda A Goronyo – Tambuwal
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da Gwamnatin Jihar Sakkwato ta tabbatar cewa an kashe mutane 43 ba Talatin ba a lokacin harin da yan bindiga suka kai garin Goronyo da ke karamar hukumar Goronyo a Jihar Sakkwato. Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ne ya tabbatar da hakan bayan gudanar da binciken kwakwaf …
Read More »Muna Taya Al’umma Maulidin Manzon Allah – Aliyu Waziri San turakin Tudun Wada
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar Masu Noman Zamani Ta Kasa NAMS honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri San turakun Tudun Wada Kaduna na ta ya daukacin al’ummar musulmi baki daya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (S.A.W). Bayanin hakan ya fito ne daga bakin shugaban kungiyar masu Noman zamani …
Read More »An Yi Wa Shaikh Ibrahim Khalil Juyin Mulki
Mustapha Imrana Abdullahi A wani al’amari da ya faru mai kama da juyin mulki a kungiyar majalisar Malaman Kano a wani zaman da suka yi na zato ba tsammani suka canza Shaikh Ibrahim Khalil daga shugabancin majalisar ta su. A halin yanzu dai sun maye turbines da Shaikh Saleh Pakistan …
Read More »Matsalar Tsaro Na Hana Gwamna Matawalle Bacci – Dokta Sani
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban Kwamitin tsaro a Jihar Zamfara Dokta Sani Abdullahi Shinkafi Wambai, ya bayyana cewa matsalar tsaron da Jihar Zamfara ke fama da shi na hana Gwamna Muhammad Bello Matawalle Bacci saboda da tsananin damuwar da yake yi game da lamarin. Dokta Sani Abdullahi ya bayyana hakan ne …
Read More »Yin Aikin Ba Sani Ba Sabo Zai Magance Matsalar Tsaron Jihar Zamfara
Mustapha Imrana Abdullahi Wani fitaccen mai fafutukar kare hakkin jama’a Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana daukar matakin aikin ba Sani ba sabo a matsayin abin da ya dace domin magance matsalolin tsaron da ke addabar Jihar. Gwamnati na aiki amma matsalar masu bayar da bayanan sirri ga yan bindiga …
Read More »Bafarawa Ba Shi Da Alaka Da Ta’addanci – Dokta Shinkafi
Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa da cewa ba shi da hannu ko wata alaka da duk wani aikin ta’addanci ko ta’addancin kansa balantana masu yin sa a ko’ina suke. “Bai ta ba goyon bayan ta’addanci ba kuma babu abin da ya …
Read More »Dubban Al’ummar Garin Gusau Sun Yi Murnar Dawo Da Layukan Sadarwa
Mustapha Imrana Abdullahi Dubban al’umma a garin Gusau fadar Gwamnatin Jihar Zamfara sun bayyana gamsuwa da irin yadda aka dawo da layukan wayar sadarwa a cikin birnin Gusau, bayan shade kwanaki a kalla Talatin (30) babu layukan baki daya. Jama’ar dai sun yaba wa Gwamna Matawalle bisa wannan Namijin kokarin …
Read More »MTN Ya Dauke A Unguwannin Rigachikun Da Mando
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da wakilin mu ya tattara na bayanin cewa layin wayar hannu na MTN ya dauke a unguwannin Mando da Rigachikun da ke karamar hukumar Igabi a cikin Jihar Kaduna. Bayanan da muka tattara daga wajen jama’ar wannan yankin sun bayyanawa wakilin mu cewa lamarin baya rasa …
Read More »Gwamnonin Arewa Sun Yi Watsi Da Bukatun Gwamnonin Kudancin Najeriya
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnonin arewacin Najeriya Goma sha tara (19) sun bayyana yin watsi da bukatun da suke kokarin neman wai sai a ba su damar samar da shugaban kasa a zabe mai zuwa. Gwamnonin na Arewa sun bayyana hakan ne a karshen wani babban taron da suka yi tare …
Read More »