Aliyu Waziri Dan Marayan Zaki Na Taya Musilmi Murna Da Fatan Alkairi Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri, San turakin Tudun Wada da aka fi Sani da Dan marayan Zaki Kaduna ta Kudu cikin Jihar Kaduna, ya bayyana cewa fatan da yake yi wa daukacin al’ummar musulmi a …
Read More »An Soke Shagulgula, Hawan Sallah A Katsina
An Soke Shagulgula, Hawan Sallah A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya tabbatar da soke yin shagulgula da kuma hawan Sallar da aka saba yi a lokacin karamar Sallah. Sarkin Katsina ya bayyana hakan ne a cikin wata takarda mai dauke da sa …
Read More »Yan bindiga Sun Sace Mutane 12 Lokacin Sallar Dare A Katsina
Yan bindiga Sun Sace Mutane 12 Lokacin Sallar Dare A Katsina Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Yan bindiga sun Sace mutane 12 lokacin da suke Sallar dare ta Tuhajjud da ake yi a kowane Goma na karshen watan Ramadana a wani bayan garin Jibiya cikin Jihar …
Read More »Yan Ta’adda Na Cin Karensu Ba Babbaka A Faskari – Isa Bilbis
Daga Abdullahi H Sheme Yan Ta’adda Na Cin Karensu Ba Babbaka A Faskari – Isa Bilbis An yi kira ga Gwamnatin tarayya da Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari da ta hanzarta kawo dauki ga al’ummar karamar hukumar Faskari kafin yan Ta’adda su karar da su baki …
Read More »An kaddamar da kungiyar ‘yan sintiri a Danja.
Daga Abdullahi Sheme A makon da ya gabata ne a ka kaddamar da kungiyar’yan sintiri na garin Danja da ke karamar hukumar Danja An dai yi wannan taron ne a dakin taro na karamar hukumar da ke cikin garin Danja Jihar Katsina. A jawabinsa Sakataren kungiyar Alhaji Lawal Dako …
Read More »An Mika Daliban Makarantar Afaka 27 Ga Iayayensu
An Mika Daliban Makarantar Afaka 27 Ga Iayayensu Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda bayani ya gabata a tun shekaran jiya cewa cikin hukuncin Allah daliban makarantar Koyar da aikin Gona da al’amuran Gandun daji sun samu kubuta daga hannun yan bindigar da suka sace su a wani Dare cikin harabar …
Read More »Gwamna Masari Ya Nada Mutumin Da Ya Dace – Sajan Haruna
Daga Wakilinmu Gwamna Masari Ya Nada Mutumin Da Ya Dace – Sajan Haruna Sakamakon nadin da Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya yi wa Bature Umar a matsayin sabon sakatarensa ya sa al’umma ke yin jinjina da farin ciki a game da wannan nadin. Kamar dai yadda bayanai …
Read More »Ba Mu Goyon Bayan Korar Ma’aikata – Yan Kwadago
Ba Mu Goyon Bayan Korar Ma’aikata Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna Kwamared Ayuba Magaji Suleiman ya bayyana cewa su a matsayinsu na yayan kungiyar kwadago ba su amince da irin yadda Gwamnatin Jihar Kaduna ke korar ma’aikata. Kwamared Aliyu Magaji Suleiman ya shaidawa manema …
Read More »Jirgin Kasa Ya Yi Hadari A Kaduna
Imrana Abdullahi Sakamakon matsalar sace madaurai da Takalman da ke rike da karafunan titin Jirgin kasa a dai dai unguwar Kanawa cikin garin Kaduna ya haifar da watsewar Taragon Jirgi guda hudu daga cikin sha biyar na kayan bututun ruwa da Jirgin ya dauko daga Tashar Jirgin ruwan Apapa …
Read More »Lamarin Tsaro Na Kara Tabarbarewa A Arewa – Solomon Dalung
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon ministan Wasanni Barista Solomon Dalung ya koka game da irin matsalar tsaron da ke addabar arewacin Nijeriya wanda sakamakon hakan ake kara samun tabarbarewar al’amura. Solomon Dalung ya bayyana hakan ne lokacin da ya kaiwa Shaikh Dahiru Usman Bauchi Ziyarar da ya saba kaiwa a duk …
Read More »