Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda karantarwar addinin Islama ta bayyana cewa aure sunnah ce ta Manzon tsira Annabi Muhammadu (S.A.W) da ya umarci al’ummarsa da su yi aure domin su hayayyafa saboda ya yi alfahari da al’ummar a ranar Gobe idan alkiyama ta tsaya. A kokarin ganin an raya sunnar …
Read More »‘Ba Zamu Rufe Baki Mu Kauda Kai, Yan Arewa Suna Cikin Bala’i Don Kwadayin Mulki A 2023, Inji Gwamna Zamfara, Bello Mutawalle
Lokaci ya yi da yan arewa za su dawo su yi wa kansu karatun ta natsu, a ajiye kiyayya, hassada, kwadayi da tsoro tsakanin juna a fuskanci babbar barazanar da ke kara raba makomar arewa; wato sha’anin tsaro, talauci da lallaci. Dattawan Arewa da masu rike da madafun iko da …
Read More »GWAMNA BALA MUHAMMAD YA MARABCI, MASARAUTA A GIDAN GWAMNATI
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammed ya marabci majalisar Masarautar Bauchi da ta kai masa gaisuwar sallah karkashin jagorancin me martaba Sarkin Bauchi Dakta Rilwanu Suleiman Adamu. Da yake jawabi, Gwamna Bala ya alakanta nasarorin da gwamnatin sa ke samu da goyon baya da hadin kai da masu …
Read More »Shugabannin APC Sun Yaba Da Gudunmuwar Sardaunan Badarawa Da Ke Kawo Ci Gaba
GAMAYYAR hadin gwiwar shugabannin Jam’iyyar APC na Kananan Hukumomin shiyyar Kaduna ta Tsakiya sun yi kira da a sami wani kwakkwaran matsayi na girmamawa a ba tsohon Shugaban riko na Kaduna ta Arewa Honarabul Usman Ibrahim, wanda aka fi sani da Sardaunan Badarawa saboda biyayyarsa ga jam’iyyar. Shugannin …
Read More »A Daina Fadin Abin Da Ba Shi Ake Aikatawa Ba – Makarfi
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Ahmad Muhammad Makarfi, ya yi kira ga daukacin al’umma baki daya da su daina fadin abin da ba shi suke aikatawa ba. Sanata Ahmad Muhammad Makarfi ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganawa da manema labarai a Kaduna jim kadan bayan …
Read More »Zulum, Shettima, IGP Lead VIPs to Eid Prayers in Maiduguri
Governor of Borno State, Babagana Umara Zulum, Senator representing Borno Central, Kashim Shettima, and the Inspector General of Police, Baba Alkali, led top government officials and other muslim faithful to perform two Rak’at Eid Prayers in Maiduguri on Tuesday. The Shehu of Borno, Abubakar Ibn Umar Garbai Elkanemi, Senator …
Read More »Eid-Eel-Kabir : Tolerance, love, fervent prayers, ways out of Nigeria’s travails , says Wamakko
The Chairman of the Senate Committee on Defence and Deputy Chairman, Senate Committee on Anti Corruption, Senator Aliyu Magatakarda Wamakko says tolerance , love, respect for one another and fervent prayers are some of the most plausible ways out of the current Nigeria’s travails . In a statement …
Read More »Masarautar Jama’a ta soke bukukuwan Sallah
Mai Martaba Sarkin Jama’a dake kudancin jihar Kaduna, Alhaji Muhammad Isa Muhammad II ya bi sauran manyan masarautu dake jihohin da aka bayyana tsoron alamun bayyanar cutar korona wajen dakatar da bukukuwan Sallar layya. Sarkin, yayi wannan kira ne a yau cikin takardar manema labarai da …
Read More »GOVERNOR MATAWALLE CONGRATULATES HARUNA DUTSIN- MA AS THE NEW CORRESPONDENTS CHAPEL CHAIRMAN
Zamfara State Governor Executive Governor,, Hon. Dr. Bello Mohammed Matawalle MON (Shattiman Sakkwato) heartily congratulates the new Executive Members of the Correspondents Chapel of the state’s Council of the Nigeria Union of Journalists (NUJ). In a statement Signed by YUSUF IDRIS GUSAU Director General, Media, Public Enlightenment and Communications …
Read More »Sallar Idi: A Yi Wa Buhari Da El- Rufa’i Addu’ar Samun Nasarar Kalubalen Tsaro – Sardaunan Badarawa
Daga Wakilin Mu YAYIN da al’ummar Musulman duniya ke sake gudanar da wani bikin babbar Sallar Layya (Idi-El-Kabir) don tunawa da sadaukarwa da biyayya ga umarnin Allah da Annabi Ibraham da dansa Ismail, tsohon shugaban rikon karamar hukumar Kaduna ta Arewa Honarabul Usman Ibrahim, wanda aka fi sani da Sardaunan …
Read More »