Home / Siyasa (page 17)

Siyasa

Kuskure Ne Cewa Mulki Ya Koma Kudu – Kwankwaso

Imrana Abdullahi Shugaban darikar siyasar Kwankwasiyya na duniya Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa kururuwar da wadansu suka yi har da jam’iyyar APGA na mulki ya koma Kudu cewa babban kuskure ne can a gare su da suke yin wannan ikirarin mulkin ya koma Kusu. Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso …

Read More »

Gwamna Matawalle Ya Gamsu Da Zaben APC A Maradun

Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin yadda aka gudanar da zaben shugabannin jam’iyyar APC a matakin kananan hukumomi cikin kwanciyar hankali da lumana tare da da’a, biyayya ya sa Gwamna Matawalle farin ciki da murna bisa nasarar da aka samu. Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Bello Muhammad Matawalle MON (Shatiman Sakkwato) ya …

Read More »

Gwamnan Kebbi Ya Rushe Shugabannin Kananan Hukumomi

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kebbi na cewa Gwamna Abubakar Atiku Bagudu, ya rushe dukkan shugabannin kananan hukumomin Jihar 21 tare da Kansilolinsu. Bayanan da suke fito daga mai taimakawa Gwamnan ta fuskar kafar sadarwar dandalin Sada zumunta Aliyu Bamdado Arugungu, ta ce an rushe su …

Read More »

Ba Zan Tsaya Takara Ba – Muntari Lawal

  Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Muntari Lawal ya fito fili ya bayyana cewa babu inda ya ta ba cewa ya na son tsayawa takarar neman wata kujera. Alhaji Muntari Lawal ya Karyata batun zai tsaya takara ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Katsina. Muntari Lawal ya …

Read More »