Home / Siyasa (page 19)

Siyasa

Injiniya Nura Khalil Ya Dawo Jam’iyyar APC

Mustapha Imrana Abdullahi Fitaccen dan siyasa da ya dade ya na Gwagwarmayar neman kujerar Gwamnan Jihar Katsina Injiya Muhammad Nura Khalil, ya bayyana cewa ya koma jam’iyyar APC domin ya ci gaba da taimakawa shugaba Muhammadu Buhari da kuma Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari. Ya tabbatar da hakan …

Read More »

Babu Wata Mazabar Da APC Za Ta Fadi A Zamfara

Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’Aziz Abubakar Yari ya bayar da tabbacin cewa saboda karbuwar jam’iyyar APC take da shi a Jihar Zamfara babu wani akwatin zabe ko mazabar da ake jin Shakkun cin zabe a duk fadin Jihar Zamfara. Tsohon Gwamna Abdul’Aziz Yari Abubakar ya bayyana …

Read More »

Na Fi Kowa Cancantar Zama Shugaban APC Na Kasa – Abdul’Aziz Yari

Daga Mustapha Imrana Abdullahi Kamar dai yadda al’ummar Jihar Zamfara da ke arewacin tarayyar Najeriya ke kokarin bayyanawa duniya irin nagarta, hakuri da juriyar babban jigon siyasar Jihar da Najeriya baki daya Alhaji Dokta Abdul’Aziz Abubalar Yari Shatiman Zamfara, kasancewarsa mutumin da ke taimakawa dimbin jama’ar birni da karkara wanda …

Read More »