…Jam’iyyar Lebo daya ce a Jihar Kaduna DAGA IMRANA ABDULLAHI Shugaban jam’iyyar Lebo ta kasa reshen Jihar Kaduna Alhaji Auwal Ali Tafoki, ya bayyana cewa sakamakon irin yadda wadansu yayan jam’iyyar suke aiwatar da ayyukan da suka sabawa jam’iyyar yasa suka dauki matakin Dakatar da su baki daya. Alhaji Auwal …
Read More »Zan Amince Da Duk Hukumcin Da Hukumar Zaɓe Ta Yanke – Hon Ibrahim Aliyu
Daga Bashir Bello Sokoto, Najeriya Dan Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Wurno/Raba, dake Jihar Sokoto, Honarabul Ibrahim Al-Mustapha Aliyu ya bayyana cewa zai amince da duk hukumcin da hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ayyana a matsayin sakamakon zaɓen da aka sake gudanarwa. Hon Ibrahim Al-Mustapha wanda …
Read More »ZAN YI WA KOWA ADALCI -GWAMNA UBA SANI
…Zamu yi aiki tare da kowa …Za mu Gina Al’umma DAGA IMRANA ABDULLAHI Sabon zababben Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya bayyana cewa zai yi wa kowa adalci a lokacin tafiyar da jagorancin Jihar Kaduna da Allah ya bashi. Sanata Uba Sani ya bayyana hakan ne a lokacin da …
Read More »ALLAH YA FITAR DA MU KUNYAR JAMA’A – DAUDA LAWAL DARE
DAGA IMRANA ABDULLAHI Sabon zababben Gwamnan Jihar Zamfara karkashin jam’iyyar PDP Dokta Dauda Lawal Dare ya bayyana cewa da ikon Allah jama’a za su ga sabuwar Jihar Zamfara ta bangarorin rayuwar al’umma daban daban. Ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawa da ya yi da kafar yada …
Read More »BAN TABA GANIN ZABE MAI KYAU BA KAMAR WANNAN – USAMAN NASARAWAN MAI LAYI
Daga IMRANA ABDULLAHI ALHAJI Usman Abdullahi Nasarawan Mai layi, babban mataimaki ne na musamman ga Gwamnan Jihar Zamfara ya bayyana cewa tun da yake bai ta ba ganin kyakkyawan zaben da aka yi kamar wannan karon ba. Usman Abdullahi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da manema …
Read More »MUNA SON GWAMNA MATAWALLE YA RIKE MUTANEN KAUYUKA – MUTANEN BIRNIN MAGAJI
...A Guji Butulci Da Cin Amana Daga Imrana Abdullahi WATA gamayyar al’ummar mutanen kauyukan da suka fito daga Jihar Zamfara sun yi kira ga Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Muhammad Bello Matawalle da ya tabbatar ya rike mutanen Kauyuka da hannu biyu domin samun nasara. Mutanen da suka fito daga Kauyukan …
Read More »A FITO A ZABI JAM’IYYAR APC – ABDUL’AZEEZ A. YARI
….Zan Yi Bakin Kokari Na Wajen Kawo Ci Gaba DAGA IMRANA ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma zababben Sanata karkashin jam’iyyar APC Abdul’azeez Abubakar Yari, ya bayyana cewa zai yi iyakar kokarinsa wajen kawo ci gaban kasa tare da al’ummarta baki daya. “Kamar yadda na rika fadi a lokacin gangamin …
Read More »APC TA LASHE ZABEN MAZABAR FUNTUWA DA DANDUME
Daga Imrana Abdullahi Kasancewar an gudanar da zaben shugaban kasa da na yan majalisun tarayya da na Dattawa a tarayyar Najeriya tun bayan kawo karshen mulkin soja a shekaru 23 da suka gabata a halin yanzu hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa da ta aiwatar da zaben sun fara …
Read More »Asake Ya Kai Wa Sarkin Zazzau Ziyara, Ya Tabbatar Masa Da Hada Kan Jama’a Da Ci Gaban Jiha
Daga Imrana Abdullahi Gabanin zaben Gwamnonin da za a yi a ranar 11 ga watan Maris mai zuwa dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar Lebo Honarabul Jonathan Asake ya kai wa mai martaba Sarkin Zazzau wanda shi ne shugaban majalisar Sarakunan Jihar Kaduna Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ziyara a …
Read More »JAM’IYYAR LEBO ZA TA KADDAMAR DA NEMAN ZABE A RANAR 6 GA WATAN FABRAIRU
…Za Mu Kaddamar Da Yakin Neman Zaben Kananan Hukumomi A Sabon Gari DAGA IMRANA ABDULLAHI Jam’iyyar Lebo ta kasa reshen Jihar Kaduna ta bayyana cewa za su kaddamar da Yakin neman zaben kananan hukumomi a ranar Litinin 6 ga watan Fabrairu domin shiga sako da dukkan lungunan Jihar Kaduna su …
Read More »