…ZA A SAMU SABUWAR NAJERIYA DAGA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa Mista Peter Obi, ya bayyana cewa kasancewar a matsayin Kaduna na hedikwatar arewacin Najetiya ne ya sa muka fara kaddamar da kamfe din mu a Kaduna. Mu ba masu yin magana ne kawai ba saboda haka masu fada …
Read More »KO A TARON SHUGABAN KASA NE SAI HAKA – Isyaku Wada Faskari
DAGA IMRANA ABDULLAHI An bayyana irin gagarumin taron tarbar dan takarar Gwannan Jihar Katsina karkashin APC Dokta Dikko Umar Radda da cewa taron ko shugaban kasa ya zo garin Funtuwa da ke Jihar Katsina idan aka yi masa wannan gangamin hakika sai haka. Kwamared Isyaku Wada Faskari ne ya …
Read More »LOKACIN SIYASAR BAUTA YA WUCE A KARAMAR HUKUMAR KUDAN – UMAR KAURAN WALI
DAGA IMRANA ABDULLAHI Umar Suleiman Kauran Wali, kuma dan takarar neman kujerar majalisar dokokin Jihar Kaduna ne a karkashin jam’iyyar Lebo, ya bayyana cewa lokacin yin siyasar bauta a karamar hukumar Kudan ya wuce. Dan takara Umar Suleiman da aka fi Sani da Shatiman Kauran Wali, ya bayyana hakan ne …
Read More »JAMA’A NE SUKA TSAYAR DA NI TAKARA – SIDI BAMALLI
DAGA IMRANA ABDULLAHI Ibrahim Sidi Bamalli, dan takarar kujerar majalisar Dattawa ne a yankin shiyya ta daya a Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar Lebo ya bayyana cewa yanci,Cancanta kuma da mutane ne suka ce sai ya tsaya wannan takarar domin shekaru sa sun kai abin da ake bukata saboda ya wuce …
Read More »MATSALAR TSARO : DIKKO RADDA YA TAIMAKAWA YAN SINTIRI DA BABURA
….An Ba Dikko Radda Kyautar Alkur’ani A Rimi DAGA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar Gwamnan Jihar Katsina karkashin tutar jam’iyyar APC Dokta Dikko Umar Radda, ya bayar da tallafin kyautar Baburan hawa ga yan kungiyar sintiri na kananan hukumomin Rimi da Kurfi. Dokta Umar Radda, ya bayyana wannan taimakon …
Read More »ZAMU BA TINUBU, SHATIMA KURI’A MILIYAN 12 – INJINIYA KAILANI
DAGA IMRANA ABDULLAHI Shugaban kungiyar a kasa a tsare a raka dukkan kuri’un da jama’a suka kada a kasa baki daya Iniiniya Dokta Kailani Muhammad ya bayar da tabbacin cewa za su bayar da kuri’u miliyan Goma sha biyu a zabe mai zuwa ga Tinubu da Kashim Shatima. Injiniya …
Read More »Zaben APC Ci Gaban Abin Da PDP Ta Bari Ne
Daga Imrana Abdullahi Sakataren jam’iyyar Lebo na kasa Umar Ibrahim Mairakumi, ya bayyana cewa Sakacin Gwannati ne ke kawo matsalar rashin tsaro sakamakon rashin adalci, yara sun kammala karatu ba abin yi har al’amura suka tabarbare a ko’ina. Umar Ibrahim Mairakumi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa …
Read More »2023: Gwamna Matawalle Ya Yi Alkawarin Samawa Matasa Aikin Yi, Magance Rashin Tsaro
IMRANA ABDULLAHI Gabanin zaben shekarar 2023 mai zuwa Gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammaed Matawalle ya bayyana kudirinsa na yin maganin matsalar tsaro da kuma samawa matasa ayyukan yi a duk fadin Jihar. Matawalle ya kuma yi kira ga daukacin al’ummar Jihar da su zabi APC, ya ci gaba da cewa …
Read More »A SHEKARU NA 91 BA NA JIN DADIN RAYUWA – AMINU DANTATA
….INA FATAR GAMAWA LAFIYA A kokarin mai takarar mataimakin shugaban kasa karkashin tutar jam’iyyar APC, Jirgin tuntuba da ganawa da jama’a na Alhaji Kashim Shatima ya Isa Jihar Kano domin ganawa da kuma tattaunawa da shugabannin al’umma, manyan yan kasuwa da dukkan masu ruwa da tsaki a game da batun …
Read More »Dikko Radda Mutumin Kirki Da Al’umma Za Su Dogara Da Shi – Honarabul Kuraye
IMRANA ABDULLAHI A KADUNA An bayyana dan takarar Gwamnan Jihar Katsina karkashin tutar jam’iyyar APC Dokta Dikko Umar Radda, a matsayin mutumin kirki, mai gaskiya da rikon Amana da al’umma za su dogara da shi domin ci gaban Jiha tare da al’ummarta baki daya. Bayanin hakan ya fito ne daga …
Read More »