Ana Gayyatar Daukacin Jama’a Da Su Halarci Nadin Sabon Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Babban kwamitin shirye shiryen baiwa Sabon Sarkin Zazzau mai martaba Jakada Nuhu Bamalli na 19, Sandar mulki karkashin jagorancin kwamishina ma’aikatar kananan hukumomi da masarautun gargajiya Alhaji Jafaru Sani, na gayyatar daukacin al’umma da su halarci …
Read More »Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Cire Dokar Hana Fita A Baki Dayan Kananan Hukumomi 23
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Cire Dokar Hana Fita A Baki Dayan Kananan Hukumomi 23 Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta amince da cire dokar hana fita da saka Sanya daga karfe 6 na safiyar kowace rana zuwa 6 na Yamma a daukacin kananan hukumomi 23 da ke fadin Jihar baki …
Read More »KDSG removes curfew throughout 23 LGAs
KDSG removes curfew throughout 23 LGAs The Kaduna State Government has approved the full relaxation of the 6pm to 6am curfew in all the 23 local government areas of the state. The lifting of the curfew takes effect immediately. Heads of security agencies have been notified of the development. In …
Read More »Wadansu Yan Bindiga Sun Kashe Mace Mai Ciki, Sun Sace Mijinta A Kaduna
Imrana Abdullahi Wadansu masu satar mutane sun sace wata mata mai ciki inda suka kashe ta a ranar Talata da Yamma a Unguwar Rigachikun garin Kaduna. Wata majiya daga wurin da lamarin ya faru ta shaida mana cewa Matar tare da mijinta an sace su daga gidansu. Kamar yadda majiyarmu …
Read More »Peace And Security Meeting Holds In Kaduna
Chief of Staff to the President Professor Ibrahim Gambari, Minister of Information and Culture Alhaji Lai Mohammed and Minister of FCT, Alhaji Mohammad Musa Bello have arrived Kaduna to meet with Governors and Traditional rulers of the northern region. The meeting is espected to deliberate on various issues especially …
Read More »An Mayar Da Dokar Hana Fita A Kaduna Daga 6 Zuwa 6 Na Yamma
An Mayar Da Dokar Hana Fita A Kaduna Daga 6 Zuwa 6 Na Yamma Imrana Andullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru ta mayar da dokar hana fita a daukacin kananan hukumomi 23 daga karfe shida na Asuba zuwa shida na Yamma. Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa ta …
Read More »KDSG relaxes curfew in all 23 LGAs, permits movement from 6am to 6pm
Kaduna State Security Update, 28th October 2020 The Kaduna State Government has reviewed curfew hours throughout the 23 LGAs of the State. From Thursday, 29th October 2020, citizens can move and pursue their lawful business from 6am to 6pm. Movement is restricted during the night-time curfew hours of 6pm …
Read More »KDSG relaxes curfew in 21 LGAs, retains 24-hour curfew in Chikun, Kaduna South continues.
Kaduna State Security Update, 26th October 2020 The Kaduna State Government has accepted the recommendation of the security agencies for a significant relaxation of the curfew in 21 local government areas. However, the 24-hour curfew will continue in Chikun and Kaduna South LGAs until further notice. …
Read More »An Kama Mutane 11 Game Da Wasoson Kaduna – Samuel Aruwan
An Kama Mutane 11 Game Da Wasoson Kaduna – Samuel Aruwan Imrana Abdullahi Kwamishinan kula da tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan, ya bayyana cewa Gwamnati ta kama mutane Goma sha daya (11) da aka samesu da laifukan kwasar kaya. Samuel Aruwan ya ce cikin …
Read More »EndSARS: No Cause For Alarm, Jigawa is Peaceful – Badaru Abubakar
Jigawa State Governor yesterday during the NGF Meeting in Kaduna The Governor of Jigawa State Muhammad Badaru Abubakar Said, the state is doing well and that there is no cause for alarm. The Governor stated this while reacting to questions from Journalists on Thursday during the Nothern Governors Forum …
Read More »