Daga Imrana Kaduna Wanda ya samar da kungiyar Deservation.org, kuma Darakta Janar Dakta Sani Adamu, ya jinjinawa shugaban Jam’iyyar PDP na kasa Prince Uche Secondus da daukacin shugabancin jam’iyyar baki daya bisa irin yadda suka bukaci kotun koli da ta sake duba hukuncin da ta yanke a shari’a tsakanin dan …
Read More »Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Ya Ajiye Aikin Shugabancin
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Da Dumi duminsa: labarin da muke samu a yanzu na bayanin cewa shugaban majalisar dokokin Jihar Kaduna Alhaji Aminu Abdullahi Shagali ya sauka saga mukaminsa na shugaban majalisar. Kamar yadda muka ga takardar ajiye aikin da ya rubuta da hannunsa ya kuma Sanya mata hannu daga …
Read More »Shugaban Karamar Hukumar Giwa Ya Taimakawa Mutanen Bakali
Shugaban karamar hukumar Giwa Alahaji Abubakar Shehu Lawal Giwa ya wallafa wa mutanen garin Bakali da ke gundumar masarautar Fatika cikin karamar hukumar Giwa a Jihar Kaduna. Shugaban ya kai masu kayan da suka hada da Buhunan Masara 30, Buhunan Shinkafa 20, Katifu 30, man Gyada hakan 25sai Zannuwa 50 …
Read More »Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Cimma Matsaya a Game Da Daliban GGSS Kawo
Daga Imrana Kaduna Babbar Sakatariya a ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna Uwargida S Yayi, ta bayyana wa iyayen daliban makarantar Sakandire ta Kawo irin matsayin Gwamnati game da daliban makarantar Yam mata da ke Kawo. Sakatariyar ta shaidawa taron da suka yi da iyayen yara cewa tuni aka sama wa daliban …
Read More »Gwamna El- Rufa’i Cikakken Mai Kishin Talakawa Ne – Dakta Shinkafi
Daga Abdullahi Dan Kaduna Wani mai rajin kare hakkin bil’adama da ke garin Kaduna Dakta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana Gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i, a matsayin Gwarzo cikakken dan kishin kasa mai kaunar ci gaban Talakawa a koda yaushe. Dakta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana hakan ne a garin …
Read More »An Kone Mutane 16 Har Lahira A Kauyen Kaduna
A Kalla mutane 16 ne aka tabbatar da mutuwarsu a kauyen Bakali da ke masarautar Fatika cikin karamar hukumar Giwa a Jihar Kaduna. Wannan lamari dai kamar yadda majiyar mu ta tabbatar mana cewa ya faru ne sakamakon irin mamayar da yan bindiga suka yi wa kauyen baki daya inda …
Read More »Ina Neman Hakki Na Ne A Gaban Kotu – Musa Gashash
Daga Imrana Kaduna Sardaunan matasan Nijeriya Alhaji Mohammed Ibrahim Musa Gashas ya maka rundunar Sojin Nijeriya a gaban babbar Kotun Tarayya da ke da zamanta a Kaduna yana neman hakkinsa Mai Shari’a Alkaliyar babbar Kotun tarayya Z. B Abubakar, ta karatu karar a lokacin wani zaman kotun da aka yi …
Read More »Uba Sani gives succour to college fire victims
From Nasir Dambatta, Kaduna Senator Uba Sani, representing Kaduna Central has made over a million naira cash donations to staff members and students affected by the recent fire incident in one of the hostels of the Government Girls Secondary School, Kawo Kaduna. The victims who received the cash support to …
Read More »Allah Ya Yi Wa Yayar Gwamna Nasiru Ahmad El- Rufa’i Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi Ita dai wannan baiwar Allah ta rasu ne lokacin da take Sallah a masallacin Madina da ke kasar Saudiyya a yau. Hajiya Safiya da ake wa lakabi da Goggo Atu, ta rasu ne ba tare da wani rashin lafiya ba a lokacin da take sallar Azahar a …
Read More »ASD Ya Samu Nasara A Kotu, Shugaban Yan Sanda Zai Biya Miliyan 2
ASD Ya Samu Nasara A Kotu, Shugaban Yan Sanda Zai Biya Miliyan 2 Daga Wakilinmu Babbar kotu a Jihar Kaduna ta yanke hukuncin cewa tsarewar da aka yi wa Alhaji Sani Dauda (ASD), Alkali Malam Almisri da shehu sani Dauda ya sabawa doka. Tun farko dai an samu takaddamar aure …
Read More »