Home / Tag Archives: Kaduna (page 54)

Tag Archives: Kaduna

Ga Jawabin Gwamnan Kaduna Game Da Cutar Korona birus

Korona Birus: Jawabin Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai Game Da Tsauraran Matakan Da Gwamnati Ta Dauka Domin Dakile Yaɗuwar Cutar Korona Baros Ya ku al’ummar Jihar Kaduna, Abin takaici ne yadda Cutar Korona Baros ta shigo kasarmu Nijeriya. A yau ina magana da ku ne domin in kara …

Read More »

Muna Sa Ido A Kan Mutane Uku – Ma’aikatar lafiya

Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar kaduna ta bayyana cewa tana nan tana sa idanu a kan mutane uku da suka dawo Nijeriya daga kasar waje Ma’aikatar lafiya ta Jihar Kaduna ce ta bayyana hakan a cikin wata takardar da aka aikewa manema labarai a kaduna Kamar yadda suka bayyana cewa mutanen …

Read More »

Shugaban Karamar Hukumar Giwa Ya Taimakawa Mutanen Bakali

Shugaban karamar hukumar Giwa Alahaji Abubakar Shehu Lawal Giwa ya wallafa wa mutanen garin Bakali da ke gundumar masarautar Fatika cikin karamar hukumar Giwa a Jihar Kaduna. Shugaban ya kai masu kayan da suka hada da Buhunan Masara 30, Buhunan Shinkafa 20, Katifu 30, man Gyada hakan 25sai Zannuwa 50 …

Read More »