Imrana Abdullahi Kamar yadda aka Sani Gwamnati ta mayar batun ilimin Firamare da Sakandare kyauta domin a samu ci gaban da kowa yake fatan ganin an samu. Gwamnan Jihar Kano Alhaji Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa daukacin kananan hukumomi 44 kudin gyaran makarantun Firamare, domin yin kai tsaye wajen …
Read More »Hukumar Kula Da Ababen Hawa Ta Jihar Kano KAROTA Ta Kai Kamfanonin Sufuri Kara
Imrana Abdullahi Hukumar da ke kula da ababen hawa ta Jihar Kano KAROTA ta bayyana cewa ta kai kamfanonin motocin sufuri gaban kuliya ne saboda kunnen kashin da suka nuna game da umarnin hukumar. Shugaban hukumar KAROTA na Jihar Kano Baffa Babba Dan Agundi ne ya bayyana hakan inda ya …
Read More »GANDUJE DECLARES THURSDAY PUBLIC HOLIDAY TO MARK NEW ISLAMIC YEAR
PRESS RELEASE Kano State Government has declared tomorrow Thursday, August 20, 2020 as public holiday to mark the new Islamic year 1442 AH. The State Governor, Dr. Abdullahi Umar Ganduje has urged Muslims in the state to use the occasion for sober reflection and to offer prayers for continued …
Read More »KEDCO Shiyyar Kano Ta Yi Asarar Miliyan Dari 260 A Watanni Uku
Imrana Abdullahi Kamfanin da ke kula rarraba wutar lantarki domin Sayarwa ga jama’a KEDCO shiyyar Kano,katsina da Jigawa sun yi kira ga daukacin al’umma su tashi tsaye wajen kulawa da layukan wura Tate da dukkan kayan da ake amfani da su wajen rabawa mutane da kamfanoni wutar lantarki. Hukumar gudanarwar …
Read More »An Rantsar Da Sabbin Shugabannin NUJ Na Rediyon Aminci Kano
A kokarin ganin an tafiyar da ayyukan manema labarai kamar yadda ya dace kungiyar yan jarida reshen Gidan rediyon Aminci da ke Kano sun zabi sababbin shugabanni karkashin jagorancin Kwamared Aliyu Sufyan. Kwamared Aliyu Sufyan wanda ya kasance edita ne kuma shugaban wani shirin siyasa da ake gabatarwa a …
Read More »Saboda Zato Muka Goyi Bayan Buhari – Rufa’I Sani Hanga
Sanata Rufa’I Sani Hanga tsohon shugaban Jam’iyyar CPC na tarayyar Nijeriya ya bayyana cewa zato ne kawai yasa suka shiga hidimar shugaba Muhammadu Buhari na tsawon shekaru da dama. Rufa’I Sani Hanga ya bayyana cewa shi da kansa na narkar da dukiyarsa da suka hada da sayar da gidansa ya …
Read More »An Hana Yin Hawan Sallah A Masarautun Jihar Kano Biyar
Imrana Abdullahi Majalisar zartaswar Jihar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana hanin yin hawan Sallah a duk fadin Jihar. Kwamishinan yada labarai na Jihar Kano Malam Muhammad Garba ne ya shaidawa manema labarai a lokacin wani taron manema labarai da ya yi a Kano. Malam Muhammad Garba …
Read More »Eid-Fitr Prayer : Gov. Ganduje Reiterates Necessity For Muslims To Observe COVID-19 Protocols
As Eid-Prayer during Sallah is fast approaching, in less than 24 hours, governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano state has reiterated the necessity for all Muslims attending prayer grounds across the state to make sure that they obey all protocols provided by health workers. “While social distancing is absolutely …
Read More »Gwamnatin Jihar Kano Ta Kara Dokar Hana Fita Da Sati Daya
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana batun kara dokar hana fita da sati daya. Gwamnatin ta bayyana cewa ta yi hakan ne bayan tattaunawa da masu ruwa da tsaki a kan batun lafiya da kuma fada a ji daga bangaren Gwamnatin tarayya. Bayanin …
Read More »Tsohon Kwamishinan Ayyukan Jihar Kano Ya Harbu Da Cutar Korona
Imrana Abdullahi Tsohon kwamishinan ayyuka na Jihar Kano Mu’azu Magaji, wanda Gwamna Ganduje ya sallama daga aiki ya harbu da cutar Covid – 19 da ake kira Korona bairus. Tun a wannan lokacin dai bayanai sun nuna cewa kwamishinan ya rasa aikinsa ne bayan da ya rika nuna murna da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa