Matsalar Tsaro: Tambuwal, Masari, Matawalle sun nemi agajin tarayyar Turai Mustapha Imrana Abdullahi A kokarinsu na shawo kan matsalolin tsaro da ayyukan ‘yan ta’adda a yankin Arewa maso yamma, Gwamnonin jihohin da suka fi fama da wannan matsala, Sakkwato da Zamfara da kuma Katsina sun gana ranar Alhamis …
Read More »Patronise the ‘MINT’, Masari, MD/CEO plead.
Patronise the ‘MINT’, Masari, MD/CEO plead Governor Aminu Bello Masari of Katsina State and the Managing Director and Chief Executive Officer of the Nigerian Security, Printing and Minting Plc, Alhaji Abbas Umar Masanawa have made a case for the organisation, calling on governments, national institutions and private …
Read More »Farashin Kayan Amfanin Gona A Kasuwar Funtuwa, Karaye A Jihar Kano
Farashin Kayan Amfanin Gona A Kasuwar Funtuwa, Karaye A Jihar Kano Mustapha Imrana Abdullahi Kamar dai yadda wakilinmu ya tuntubi Manoma kuma yan kasuwa da suka je kasuwar Funtuwa domin cin kasuwa wani mai suna Malam Najibu Unguwar Buhari Makera Funtuwa ya shaida mana cewa. Farashin buhun Masara mai cin …
Read More »Wani Uba Ya Mutu, An Sace Yayansa Biyu Da Ma’aikacin Banki
Wani Uba Ya Mutu, An Sace Yayansa Biyu Da Ma’aikacin Banki Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Funtuwa cikin Jihar Katsina na cewa masu satar mutane sun shiga unguwar rukunin gidajen Shagari da ke Funtuwa. Masu satar mutanen sun yi awon gaba da yayan wani mutum har …
Read More »Yan Bindiga Sun Halaka Mutum 1,Sun Sace Mata 2, Maza Uku Sun Harbi Biyu A Maska Jihar Katsina
Yan Bindiga Sun Halaka Mutum 1,Sun Sace Mata 2, Maza uku Sun Harbi Biyu A Maska Jihar Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Al’ummar garin Maska da ke karamar hukumar Funtuwa Jihar Katsina sun koka matuka sakamakon rashin tsaron da yake addabarsu lamarin da ya haifar masu da asarar rai da lafiyar …
Read More »Yan Sanda Sun Bindige Yan Bindiga Uku, A Katsina
Yan Sanda Sun Bindige Yan Bindiga Uku, A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar yan sandan Jihar Katsina karkashin jagorancin jajirtaccen kwamishinan yan Sanda Sanusi Buba sun samu nasarar bindige wadansu yan bindiga guda uku har lahira. Su dai wadannan yan bindigan sun addabi al’ummar karamar hukumar Dutsinma da …
Read More »Katsina state government, World Bank moves to avert flooding in Katsina metropolis
Katsina state government, World Bank moves to avert flooding in Katsina metropolis In its efforts to checkmate the devastating effects of flooding in some communities within the state capital the Governor Aminu Bello Masari led administration in collaboration with World Bank have embarked on construction world standard drainage …
Read More »Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Fashi Mutane 13 A Katsina
Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Fashi Mutane 13 A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar yan Sanda ta kasa reshen Jihar Katsina ta bayyana nasarar kama wadansu mutanen da suka addabi Jihar da fashi da makami da sauran aikata miyagun ayyukan su 13. Rundunar dai ta bayyana hakan …
Read More »An Saki Dukkan Daliban Makarantar Kankara – Masari
An Saki Dukkan Daliban Makarantar Kankara – Masari Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana cewa an saki baki dayan Daliban da aka kwashe daga makarantar sakandare ta garin Kankara cikin Jihar Katsina. Gwamna Masari ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawa da ya …
Read More »Muna Neman Dalibai 333 – Gwamna Masari
Muna Neman Dalibai 333 – Gwamna Masari Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya shaidawa tawagar Gwamnatin tarayya da suka zo Katsina domin jajantawa mutanen Jihar Katsina game da sacewa a lokacin da aka tarwatsa daliban makarantar sakandare ta GSSS Kankara cewa ya zuwa yanzu suna …
Read More »
THESHIELD Garkuwa