Mustapha Imrana Abdullahi Kaduna Allah ya yi wa sanannen Malamin addinin musulunci, Dokta Ahmad Ibrahim Bomba rasuwa. Dokta Ahmad Ibrahim Bamba, sanannen Malamin addinin Islama da aka fi Sani da Dokta Ahmad BUK ya rasu ne a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da ke Kano. Dansa mai suna Ahmad …
Read More »Alllah Ya yiwa magaji na Malam Aliyu Abubakar Sokoto (Aliyu Kolfa) Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi Bauanan da muke samu daga dan uwan marigayin Alhaji Yusuf Dinguadi na cewa Allah ya yi wa Manajan kamfanin Yar Yaya Motors, Kaduna rasuwa. Marigayin dai Ya rasu a yau Larba bayan wata gajeruwar rashin lafiya. Za ayi jana’izarsa a unguwar Badarawa dake Kaduna gobe Alhamis da …
Read More »Mahaifiyar Sminu Alan Waka Ta Rasu
Mustapha Imrana Abdullahi Mahaifiyar Aminu Abubakar da aka fi Sani da Alan waka ta rasu ta na da shekaru 70 a duniya. Mahaifiyar Alan Waka mai suna Hajiya Bilkisu Sharif Adam ta rasu ta na da shekaru 70 a duniya ta kuma bar yaya biyu da jikoki 25. Kuma kamar …
Read More »Daya Daga Cikin Masu Zaben Sarki Na Masarautar Zazzau Sani Aliyu Ya Rasu
Mustapha Imrana Abdullahi Wani fitacce daga cikin masu zaben Sarki a masarautar Zazzau, Limamin Konan Zazzau Malam Sani Aliyu ya rasu. A cikin wata takardar sanarwar da ke dauke da sa hannun mai magana da yawun masarautar Abdullahi Aliyu Kwarbai, ta bayyana rasuwar Limamin a daren yau Alhamis. “Allah …
Read More »Allah Ya Yi Wa Alhaji Sani Yaro Funtuwa Rasuwa
Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Funtuwa cikin Jihar Katsina na cewa Allah ya yi wa fitaccen dan kasuwa mai sana’ar kayayyakin Tireda rasuwa. Ya rasu ya bar Mace daya da yaya Goma sha Bakwai (17), Maza Takwas (8) Mata Tara (9). Kuma ya rasu ya bar jikoki …
Read More »Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu
Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Iihar Kaduna na cewa Allah ya yi wa shugaban rundunar sojan kasa na tarayyar Nijeriya Ibrahim Attahiru rasuwa. Bayanan da muka tattara na cewa ya rasu ne sakamakon wani hadarin jirgi a …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dokta Junaid Mohammed Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Dokta Junaid Mohammed Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kano Arewacin tarayyar Nijeriya na cewa Allah ya yi wa Dokta Janaid Mohamamed rasuwa. Wannan sanarwar dai ta fito ne daga dan uwan marigayin Dokta Ahmed Salik, wanda ya kasance tsohon dan …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Hukumar Kwastan Dikko Inde Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Hukumar Kwastan Dikko Inde Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Musawa Jihar Katsina sun tabbatar mana da cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban hukumar kwastan ta kasa Alhaji Dikko Abdullahi Inde rasuwa. Kamar yadda majiyar ta shaida mana cewa …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Gwamnan Legas Lateef Kayode Jakande Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Tsohon Gwamnan Legas Lateef Kayode Jakande Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo- Olu, ya bayar da sanarwar rasuwar tsohon Gwamnan Jihar Legas Alhaji Lateef Kayode Jakande. Sanarwar da Gwamnan ya bayar na cewa ina sanar da rasuwar tsohon Gwamnan Jihar Legas da ya …
Read More »Allah Ya Yi Wa Wakilin Muryar Amurka VOA Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Wakilin VOA Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar yan jarida ta kasa (NUJ) reshen Jihar Adamawa ta bayyana kaduwarta da samun labarin rasuwar daya daga cikin yayanta wakilin Muryar Amurka, Ibrahim Abdul’Aziz. Tsohon dan jarida wanda kafin rasuwarsa wakili ne na gidan rediyon muryar Amurka (VOA) kuma …
Read More »