Home / Tag Archives: Sakkwato (page 3)

Tag Archives: Sakkwato

An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona

An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona Daga Babban Editanmu Na Sakkwato Kwamishinan ma’aikatar lafiya na Jihar Sakkwato Dokta Mohammad Ali Inname, ne ya yi wa Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin cutar Korona da Yammacin ranar Lahadi a cikin gidan Gwamnatin Jihar Sakkawato da …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Barista Inuwa Abdulkadir rasuwa

Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato mahaifar marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a safiyar yau Litinin. Ya rasu yana da shekaru 54 kuma kafin rasuwarsa ya taba zama minista a tarayyar Nijeriya kuma ya rike matsayin mukamin mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Yamma.

Read More »