… Ya Jajantawa Wadanda Aka Kai Wa Harin – Ya bayyana irin taimakon motoci dari biyar “500” da ya ba hukumomin tsaro. Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya ranar Alhamis ya ziyarci garin Sabon Birni domin yin ta’aziyya iyalan wadanda suka …
Read More »Muna Neman A Bude Layukan Waya – Tambuwal
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa sun rubutawa ma’aikatar kula da harkokin Sadarwa ta kasa da ta bude masu layukan wayar salula da can kwanan baya aka rufe domin jami’an tsaro su samu sukunin aiwatar da ayyukansu na yaki da yan bindiga. …
Read More »Mutane 43 Ba Talatin Ba, Sun Mutu A Harin Yan Ta’adda A Goronyo – Tambuwal
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da Gwamnatin Jihar Sakkwato ta tabbatar cewa an kashe mutane 43 ba Talatin ba a lokacin harin da yan bindiga suka kai garin Goronyo da ke karamar hukumar Goronyo a Jihar Sakkwato. Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ne ya tabbatar da hakan bayan gudanar da binciken kwakwaf …
Read More »Muna Goyon Bayan Luguden Da Ake Yi Wa Yan Ta’adda – Gwamna Tambuwal
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Salkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa ya na goyon bayan irin Luguden Wutar da ake yi wa yan Ta’adda a halin yanzu. Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana hakan ne a cikin wani faifan bidiyon da ya tattauna da kafar yada labarai …
Read More »Najeriya Na Bukatar Kowa Ya Bada Gudunmawarsa – Bafarawa
Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa, ya bayyana Najeriya a matsayin kasar da ke bukatar kowa ya bayar da gudunmawarsa da nufin dai- daita al’amura baki daya. Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa ya bayyana hakan ne a cikin wata takardar da aka rabawa manema labarai …
Read More »Arewa: Gwamna Tambuwal Baya Da Abokin Husuma Akan Neman Mulkin Najeriya
Gwamna jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal bai da wani abokin husuma ko jayayya ko hayaniya a duk yankin Arewa maso yamma saboda yana neman wata kujerar mulki a 2023. Jita jita da wata kafar yada labarai mallakar wasu yan siyasa take yadawa, karya ne, neman suna ne, don kuwa …
Read More »Matsalar Tsaro: Tambuwal, Masari, Matawalle sun nemi agajin tarayyar Turai
Matsalar Tsaro: Tambuwal, Masari, Matawalle sun nemi agajin tarayyar Turai Mustapha Imrana Abdullahi A kokarinsu na shawo kan matsalolin tsaro da ayyukan ‘yan ta’adda a yankin Arewa maso yamma, Gwamnonin jihohin da suka fi fama da wannan matsala, Sakkwato da Zamfara da kuma Katsina sun gana ranar Alhamis …
Read More »An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona
An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona Daga Babban Editanmu Na Sakkwato Kwamishinan ma’aikatar lafiya na Jihar Sakkwato Dokta Mohammad Ali Inname, ne ya yi wa Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin cutar Korona da Yammacin ranar Lahadi a cikin gidan Gwamnatin Jihar Sakkawato da …
Read More »Yan Jarida Sun Ziyarci Wurin Da Ake Aik8n Samar Da Manyan Magudanan Ruwa Da Ke Mabera A Sakkwato
Yan Jarida Sun Ziyarci Wurin Da Ake Aik8n Samar Da Manyan Magudanan Ruwa Da Ke Mabera A Sakkwato A yarin wanda Injiniya Kabiru Shikkau ya jagoranta domin ganewa idanuwansu yadda aikin samar da Ingantattun magudanun Ruwa ke gudana a Unguwar Mabera ya yi nasarar ziyartar wurare kamar haka, …
Read More »Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bauanan da muke samu daga Jihar Sakkwato na cewa Allah ya yi wa Mahaifiyar shugaban hukumar Zakka na Jihar Malam Muhammad Lawal Maidoki (sadaukin sakkwato) rasuwa. Za a yi Sallar Jana’izata da Yammacin nan ranar Laraba …
Read More »