Yan Sanda Sun Bindige Yan Bindiga Uku, A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar yan sandan Jihar Katsina karkashin jagorancin jajirtaccen kwamishinan yan Sanda Sanusi Buba sun samu nasarar bindige wadansu yan bindiga guda uku har lahira. Su dai wadannan yan bindigan sun addabi al’ummar karamar hukumar Dutsinma da …
Read More »Ba Mu Hana Kananan Hukumomi Karbar Haraji Ba – Dan Majalisa Aminu Makarfi
Ba Mu Hana Kananan Hukumomi Karbar Haraji Ba – Dan Majalisa Aminu Makarfi Imrana Abdullahi Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Makarfi a majalisar dokoki ta Jihar Kaduna Alhaji Aminu Ahmad Makarfi ya Karyata jita jitar da ake yadawa cewa wai sun yi doka a majalisar dokoki sun hana kananan …
Read More »Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bauanan da muke samu daga Jihar Sakkwato na cewa Allah ya yi wa Mahaifiyar shugaban hukumar Zakka na Jihar Malam Muhammad Lawal Maidoki (sadaukin sakkwato) rasuwa. Za a yi Sallar Jana’izata da Yammacin nan ranar Laraba …
Read More »Gwamna El-Rufa’I Zai Yi Amfani Da Jirgin Sama Domin Raba Magunguna
Gwamna El-Rufa’I Zai Yi Amfani Da Jirgin Sama Domin Raba Magunguna Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufai na ganin jama’ar Jihar sun samu ingantaccen magani domin kula da lafiyarsu a yanzu haka shahararren Malamin ya sanya hannu a wata yarjejeniya da wani kamfani mai …
Read More »Kungiyar AYDA Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi
Kungiyar Matasan Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi Imrana Abdullahi Kungiyar ci gaban Matasan yankin arewacin Nijeriya Arewa Youth Development Association (AYDA) sun yi kira ga daukacin Gwamnonin arewacin kasar 19 da su hada kai da nufin magance matsalar tsaron da ke addabar yankin. Shugaban kungiyar …
Read More »Danfodiyo Varsity,Sokoto, denies death of 2 female students as a result of hostel inferno
Danfodiyo Varsity,Sokoto, denies death of 2 female students as a result of hostel inferno By Our Special Correspondent The Management of the Usmanu Danfodiyo University, Sokoto, has refuted a story insinuating the death of two female students, as a result of a fire incident at the Block ‘”M”, Female Hostel, …
Read More »Buhari Ya Nada Zanna Mohammaed Ibrahim Shugaban Yan Sanda
Buhari Ya Nada Zanna Mohammaed Ibrahim Shugaban Yan Sanda Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari ya nada mataimakin shugaban yan sandan kasar Zanna Mohammed Ibrahim, a matsayin shugaban riko na Yan Sanda. Shi dai wanda aka nada a halin yanzu ya zama shugaban riko dan asalin …
Read More »Duk Masu Zaton Buhari Ne Zai Magance Matsalar Tsaro Sun Yi Kuskure
Duk Masu Zaton Buhari Ne Zai Magance Matsalar Tsaro Sun Yi Kuskure Mustapha Imrana Abdullahi Wani Jigo a Jam’iyyar APC Alhaji Musa Abubakar Dan Malikin Arugungu, ya gargadi al’umma da su koma ga Allah domin samun warware matsalar tsaron da Nijeriya ke fama da ita. Alhaji Musa Abubakar ya bayyana …
Read More »Katsina state government, World Bank moves to avert flooding in Katsina metropolis
Katsina state government, World Bank moves to avert flooding in Katsina metropolis In its efforts to checkmate the devastating effects of flooding in some communities within the state capital the Governor Aminu Bello Masari led administration in collaboration with World Bank have embarked on construction world standard drainage …
Read More »Gwamna Ganduje Ya Rabawa Masu Nakasa Kekuna 52
Gwamna Ganduje Ya Rabawa Masu Nakasa Kekuna 52 Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin masu fama da Nakasa a cikin al’umma sun samu saukin rayuwa kamar kowa Gwamnan Jihar Kano Alhaji Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya rabawa masu fama da nakasar rashin kafa Kekunan da za su taimaka masu guda …
Read More »