….Muna aiki ba Dare ba rana domin samar da zaman lafiya a tsakanin jama’a An yi kira ga daukacin iyaye da su mayar da hankali wajen yi wa yayansu nunin a rika fadakarwa domin tabbatar da an samu zaman lafiya da kyakkyawan zamantakewa a tsakanin al’umma. “Tun da aka …
Read More »An Zargi PDP Da Ayyukan Ta’addanci A Jihar Zamfara
Gamayyar Kungiyoyin Kwararru Na Dattawan Arewa Sun Kalubalanci Kalaman PDP A Game Da Batun Tsaron Jihar Zamfara …Sun Kalubalanci Dan takarar Gwamna Da Batun Raina Kotu Da Rashin Kwarewa. Gamayyar Kungiyar kwararru Dattawan arewacin Najeriya ta (NEPGO), reshen Jihar Zamfara sun yi Allah wadai da kakkausar murya bisa kalaman da …
Read More »Tsaro Ne Babban Kudirin Mu A Jihar Kaduna – Jonathan Asake
DAGA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar Labo (Labour) Honarabul Jonathan Asake ya bayyana batun tsaro a matsayin al’amari na farko da zai dauki mataki a kansa idan jama’a suka zabe shi Gwamnan Jihar Kaduna a zaben 2023 mai zuwa. Ya bayyana hakan ne a lokacin da …
Read More »KU KUJEWA MIYAGUN ABOKAI, JITA – JITA DA GUTSIRI TSOMA – KAILANI MUHAMMAD
DAGA IMRANA ABDULLAHI Wani uban Anguna guda Uku da ya Daura masu aure a yau Juma’a Iniiniya Dokta Kailani Muhammad ya bayyana cewa batun aure a matsayin Ibadar Allah tare da yin kira ga ma’auratan da su gujewa yan gutsiri tsoma, gulma da duk nau’in Jita – jita. Injiniya Kailani …
Read More »Masari : Ayi Koyi da Kungiyar Ma’aikatan Lafiya wajan Samar da Motocin Sufuri
Daga Hussaini Yero, Funtua Gwamna Aminu Bello Masari , da ya samu wakilcin mai bashi Shawara bangaren Ma’aikata Hon Tanimu Lawal Saulawa , yayi Kira ga Kungiyoyin Ma’aikatan Jihar Katsina da suyi koyi da Kungiyar Ma’aikatan Lafiya wajan Samar wa Mambobin Motocin Sufuri dan dogara da kan …
Read More »Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi Jagoran Raya Addinin Musulunci
Daga Imrana Abdullahi A kokarin sa na ci gaba da raya addinin musulunci Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayar da umarnin rushe wani masallaci a garin Shanawa da ke cikin karamar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara domin kara raya addinin musulunci a yankin da Jihar Zamfara baki daya. Bayanan da …
Read More »MATSALAR TSARO: MANTUWA KE DAMUN WASU YAN NAJERIYA – GWAMMAJA
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Bashir Sa’idu Gwammaja, wani na hannun daman shugaba Muhammadu Buhari ne kuma dan kasuwa ya bayyana cewa mantuwa ce a game da irin abin da ya faru a baya na rashin kwanciyar hankali da matsalar tsaro scan baya. Alhaji Gwammaja ya ce in ban da matsalar …
Read More »Sake Fasalin Naira: Buni Ya Bukaci Bankuna Su Kara Kafa Rassan Su A Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na Yobe, a ranar Litinin ya yi kira ga bankunan kasuwanci da su kara kafa rassa a fadin jihar domin saukaka hada-hadar kasuwanci. Buni ya yi wannan roko ne a Damaturu a lokacin da yake kaddamar da injuna 50 cire kudade …
Read More »ALLAH YA YI WA ALHAJI AHMAD NABRAZIL RASUWA
KAFIN rasuwarsa dai shi ne shugaban kungiyar masu sana’ar sayar da motoci a Jihar Kaduna Wanda akafi sani da Nabrazil,Allah yaji kanshi da rahama Ameen. Kowa na bayar da shaidarsa cewa mutumin kirki ne.
Read More »Gwamna Buni Ya Gabatar Da Kasafin N164bn Ga Majalisar Jihar Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya gabatar da kasafin kudi na Naira miliyan 163,155,366,000 ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa a kasafin kudin shekarar 2023. A cewar Gwamna Buni, an yi wa kasafin kudin lakabin ‘Kasafin kammala ayyuka da inganta tattalin …
Read More »