Home / Labarai (page 48)

Labarai

AN RANTSAR DA SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMI A KATSINA

Daga Abdullahi Sheme   An yi Bikin rantsar da Mataimakan Shuwagabannin Kananan Hukumomi tare da Sabbin Kansilolin Kananan Hukumomin Dandume, Danja, Faskari da Sabuwa a Jihar Katsina. A jiya Alhamis ne 14 ga watan afrilu 2022 aka rantsar da sabbin zababbun kansiloli a kananan hukumomin Dandume, Danja, Faskari da kuma …

Read More »

SHEIKH El – ZAZZAKY YA TAIMAKAWA YAN JARIDA DA ABINCIN AZUMI

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI SAHARARREN Malamin addinin musulunci da ke tarayyar Najeriya Sheikh Ibrahim Yakubu El- zazzaky ya taimakawa yan jarida da abincin Azumi. Da yake mikawa manema labaran a Jihar Kaduna kayan abincin Azumin Malamin addinin Kirista Fasto Yohanna Y. D Buru, ya shaidawa yan jaridar cewa Malam Sheikh Ibrahim …

Read More »

AN GA WATAN AZUMI A NAJERIYA – SARKIN MUSULMI

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu daga fadar Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar III, ya tabbatar da ganin watan Ramadana mai alfarma a Najeriya. Wanda hakan ya tabbatar da cewa a gobe ne daya ga watan Ramadana don haka a gobe za a tashi da Azumi kenan. …

Read More »