Home / Labarai (page 46)

Labarai

Tsaro: Shin Arewacin Najeriya Da Masu Mulki Sun Gaza

Mustapha Imrana Abdullahi Fitaccen mai fafutukar kwato yancin al’ummar Najeriya kuma shugaban kwamitin Amintattun gamayyar kungiyoyin Arewa masu zaman kansu Alhaji Nastura Ashir Sherif ya bayyana sakamakon gazawar da masu mulki suka yi a halin yanzu na su sauke nauyin da ya rataya a wuyansu wajen kare lafiya da dukiyar …

Read More »

GWAMNA BALA MUHAMMED YA YI AIYUKA A  BANGARORI DA DAMA 

  YA GAIYACI TSOHUN MAIMAKIN SHUGABAN KASA ALH. ATIKU ABUBAKAR WAZIRIN ADAMAWA. ABANGARAN MULKINASA DA SAURAN ABUBUWA DADAMA.     Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammed Abdulkadir (Kauran Bauchi) ya samu nasarori da dama a kasa da shekara biyu Babu shakka cewa Sanata Bala Muhammed shi ne almasihu na wannan …

Read More »