MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Masani a kan harkar tattalin arziki kuma shahararren dan kasuwa kuma tsohon dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna a tarayyar Najeriya Alhaji Shu’aibi Idris Mikati, ya bayyana maganar da shugaba Buhari ya yi da ya ba yan kasar hakuri game da batun matsalar man fetur, man Gas, iskar …
Read More »TA’ADDANCI A AREWA: MATAKAN DA GWAMNA BELLO MATAWALLE YA DAUKA SUNE HANYA KAWO KARSHEN YAN BINDIGA A AREWA MASO YAMMA- INJI KUNGIYAR DATTAWAN AREWA
– Wasu Manya da yan siyasa Arewa ne kashin bayan ci gaban yaduwar ayyukan yan bindiga – An shawarci Gwamnatin tarayya ta taimakawa yan gudun hijira kafin watan Azumin Ramadan ya tsaya. Wata kungiyar Yan kishin na Dattawan arewacin Najeriya mai suna “Arewa Elders Initiatives and Interactive Group” sun yaba …
Read More »ZAN CI GABA DA INGANTA RAYUWAR MARAYU DA MABUKATA – MATAWALLEN KAZAURE
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI DAN takarar Gwamnan Jihar Jigawa karkashin jam’iyyar PDP Alhaji Bashir Adamu (ofr) Matawallen Kazaure, da ake yi wa lakabi da Jumbo” ya bayyana harkar taimakawa marayu da marasa galihu da ke cikin al’umma a matsayin abin da zai ba muhimmanci domin a samu ingantar harkokin rayuwa baki …
Read More »INA KIRA GA GWAMNA EL- RUFA’I YA KWATO MANI FILI NA – FIRDAUSI ABDULLAHI
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI AN yi kira ga Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, da ya Sanya baki domin kwato wa Firdausi Abdullahi, filin ta. Kiran ya fito ne daga bakin Firdausi Abdullahi, da ta kokawa manema labarai a cikin garin Kaduna, da nufin kai kukanta ga Gwamnan Jihar …
Read More »NOMA NE ABIN ALFAHARIN MU A JIHAR ZAMFARA – ABUBAKAR DAMBO
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kwamishinan ma’aikatar kula da kananan hukumomi na Jihar Zamfara Alhaji Abubakar Dambo,ya bayyana Jihar a matsayin wadda ta tserewa tsara a kan batun ma’adinai a duk fadin tarayyar Najeriya. Kwamishinan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi ga manema labarai a wajen bikin ranar Jihar …
Read More »Hukumar Kula Da Yan Gudun Hijira Ta Kasa Za Ta Horas Da Mutane Dubu Goma (10,000)
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Hukumar kula da yan gudun hijira a tarayyar Najeriya ta bayyana cewa za ta horas da mutane yan gudun hijira na cikin gida tare da hadin Gwiwar hukumar da ke Koyar da kimiyyar sarrafa bayanai ta kasa (NITDA) za su horas da mutane a Abuja guda dubu …
Read More »GWAMNA BALA MUHAMMED YA NADA NUHU AHMAD WABI A MATSAYIN SABON SARKIN JAMA’ARE.
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammed ya nada Alh. Nuhu Ahmad Wabi, a matsayin sabon Sarkin Jama’are wanda Sakataran Gwamnatin (SSG) jihar Bauchi, Barista. Ibrahim Muhammed Kashim, ya wakilta. A cikin jawabinsa, Barista, Kashim ya ce, yanke shawarar nada Alh. Nuhu Ahmad Wabi an yi ne bisa cancanta tare da …
Read More »An Mika Sunan Sanata Hassan Nasiha Ya Zama Mataimakin Gwamnan Zamfara
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI SANATA Hassan Muhammad Nasiha, mai wakiltar mazabar Zamfara ta tsakiya ne aka mika sunansa ga majalisar dokokin Jihar Zamfara domin tantancewa ya zama mataimakin Gwamnan Jihar Hakan dai ya faru ne biyo bayan tsigewar da majalisar dokokin Jihar ta yi wa tsohon mataimakin Gwamna Mahadi Aliyu Muhammad …
Read More »BURIN MU TAIMAKAWA MARAYU DA MARASA GALIHU – USMAN ZAKARIYYA
IMRANA ABDULLAHI Sanata Uba Sani, mai wakiltar yankin Kaduna ta tsakiya, ya yi kira ga daukacin al’umma da su mayar da hankali wajen taimakawa marayu da marasa galihu da ke cikin jama’a ta yadda al’amura za su ci gaba da inganta. Sanata Uba Sani, ya bayyana hakan ne a wajen …
Read More »LIMAMIN KAFANCHAN Sheikh Adam Tahir, YA RASU YA NA DA SHEKARU 130
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Limamin babban masallacin garin Kafanchan a cikin Jihar Kaduna ya rasu ya na da shekaru 130. Kamar yadda muka samu bayani cewa Shaikh Tahir, ya rasu ya na da shekaru 130 kuma ya bar yaya 26,Jikoki 290 da jikaro 200. Mataimakin Limamin na Kafanchan, Alhaji Muhammad Kassim, …
Read More »