Home / Labarai (page 51)

Labarai

AN TUBE RAWANIN YAKUBU DOGARA A BAUCHI

Masarautar Bauchi ta dakatar da sarautar da ta ba tsohon Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Yakubu Dogara, a matsayin Jakadan Bauchi. Yakubu Dogara dai ya wakilci al’ummar kananan hukumomin Dass, Tafawa Balewa Da Bogoro duk a Jihar Bauchi. Masarautar dai ta dauki matakin ne saboda wasu rikice-rikice da aka samu a …

Read More »

YA RATAYE KANSA A JIGAWA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Wani dan shekaru 25 mai suna Naziru Badamasi, da ke zaune a kauyen Tsadawa cikin karamar hukumar Taura ya rataye kansa a jikin wata Bishiya, sakamakom hakan ya mutu har lahira.   Rundunar yan Sanda ta kasa reshen  Jihar Jigawa ta tabbatar da faruwar lamarin ta bakin …

Read More »

ALLAH YA BA NAJERIYA IKON MAGANCE MATSALOLIN TSARO

  MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI WANI JIGO A HARKOKIN SIYASA A JIHAR KATSINA ALHAJI RABI’U LAWAL MASKA DA AKE YI WA LAKABI DA RABE MELA, YA BAYYANA GAMSUWA DA IRIN YADDA SHUGABA MUHAMMADU BUHARI KE KOKARIN GANIN YA WARWARE MATSALAR TSARO A TARAYYAR NAJERIYA.     ALHAJI RABE MELA, YA BAYUANA …

Read More »

Buhari Ya Janye Haramcin Tuwita A Najeriya

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A cikin wata sanarwa daga bakin mai magana da yawun shugaban tarayyar Najeriy Malam Garba Shehu, ya sanar da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya janye haramcin da aka Sanya wa shafin Tuwita a baki dayan kasar. Kamar yadda aka sanar cewa a cikin wannan wata na Janairu …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Dokta Ahmad BUK Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi Kaduna Allah ya yi wa sanannen Malamin addinin musulunci, Dokta Ahmad Ibrahim Bomba rasuwa. Dokta Ahmad Ibrahim Bamba, sanannen Malamin addinin Islama da aka fi Sani da Dokta Ahmad BUK ya rasu ne a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da ke Kano. Dansa mai suna Ahmad …

Read More »

El- Rufa’i: Za A Kwace Mani Fili A Kaduna

Daga Abdullahi Abdullahi Kaduna An Yi Kira Ga Gwamna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i da ya Sanya baki sakamakon wani mutum da ke kokarin kwace wa wata mata fili a Unguwar Danhonu a karamar hukumar Chkun cikin Jihar Kaduna. Matar mai suna Malama Fiddausi ta yi koken ne cewa akwai …

Read More »