Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu ya baiyana bacin ransa da jimami dangane da rasuwar Alhaji Bashir Tofa tare da baiyana cewar, ba shakka yan Nijeriya sun yi rashi adali dan siyasa mai hangen nesa da son talakawa. ‘Bashir Tofa dattijo ne a kalamansa da huldarsa, nayi hasara …
Read More »SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KADUNA TA AREWA YA GABATAR DA KASAFIN KUDIN SHEKARAR 2022 NA KUDI N4.7BN GA KANSILOLINSA
Shugaban zartarwa na karamar hukumar Kaduna ta Arewa, Hon. Mukhtar Lawal Baloni ya sabunta tsarin majalissar kananan hukumomi tare da gabatar da kudi naira biliyan bakwai da digo (N4.7bn) na kasafin kudin shekara ta 2022 ga ‘yan majalisar domin amincewa. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »Wani Ya Kashe Matarsa Da Duka A Jigawa
Mustapha Imrana Abdullahi Wani mutum mai shekaru 27 mai suna Yusuf Zubairu ya doki matarsa da Sanda wanda sanadiyyar hakan matar yar shekaru 23 mai suna Fatima Harso ta mutu hat lahira. An dai bayyana cewa Zubairu ya kasa danner fushinsa wanda sanadiyyar hakan ya halaka da matarsa a ranar …
Read More »Gwamnatin Jihar Jigawa Ta Amince Da Dokar Kisa Ga Duk Wanda Ya Yi Wa Yara Fade
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kafa dokar yin hukuncin kisa ga duk wanda ya yi wa kananan yara fade. Karkashin sabuwar dokar da Gwamnatin Jihar ta kafa, wadanda aka Yankewa hukuncin yi wa kananan yara fade da suka kasance kasa da shekaru 10 za a …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dokta Ibrahim Datti Ahmad Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanin da muke samu daga Jihar Kano na bayanin cewa Allah ya yi wa shugaban majalisar kula da harkokin shari’ar musulunci na kasa (SCSN) Dokta Ibrahim Datti Ahmad Rasuwa an kuma yi Jana’izarsa a Kano. Mai sharkatu 83 wanda kuma Likita ne, ga shi …
Read More »Ma’aikatan Gwamnati Ne Suka Koyawa Yan Siyasa Satar Kudin Gwamnati – Nasdura Ashir Sherif
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kwamitin amintattu na gamayyar kungiyoyin arewacin Najeriya da ke fafutukar fadakarwa da kwato yancin mutanen arewacin tarayyar Najeriya Dokta Nasdura Ashir Sherif, ya bayyana cewa tun asali ma’aikatan Gwamnatin Najeriya ne suka koyawa yan siyasa yadda ake satar dukiyar yan kasa domin son ciziya kawai. …
Read More »Na Ga Abin Tausayi, Ban Haushi Da Takaici – Nasiru El-rufa’i
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ya bayyana cewa a ziyarar da ya kai wuraren da aka kaiwa wadansu garuruwa a karamar hukumar Giwa inda yan Ta’adda suka Konawa mutane gidaje,Amfanin Gona da kuma kashe jama’a ya ga abin haushi da takaici sakamakon irin abin …
Read More »Tsaro: Sakkwatawa Da Zamfarawa Sun Jinjinawa Gwamna Bello Matawalle
Al’ummar Jahar Sokoto da Zamfara sun bayyana farin cikinsu da matakan sojan da a ka dauka a gabashin Sokoto,. Sun bayyana farin cikin ne tare da yin jinjina mai yawa ga Gwamna Bello Mutawalle na Jihar Zamfara a kan zuwan sa kasar Nijar don neman hadin kan jami’an tsaro kasar …
Read More »An Kai Rundunar Sojan Najeriya Kara Kotu,ana neman Diyyar Miliyan dari biyar
Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin halin da shugaban Jami’an tsaron sa kai na Civilian JTF Aminu Sani ya samu kansa a ciki wanda a lokacin rubuta wannan rahoton ke kwance a kan Gadon asibitin kwararrun na sojoji ya na neman daukin kulawar gaggawa. Kamar yadda lauyansa mai suna Aminu …
Read More »Masari, Ganduje sun kawo ziyara ta’azziya ga Gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnonin jihohin Katsina, Aminu Bello Masari da na Kano Abdullahi Ganduje sun ziyarce Gwamnan jahar Sokoto da maraicen yau a Sokoto don gabatar da sakonni gwamnati da al’ummar jihohin su dangane da kisan gilla da aka yiwa wasu matafiya a garin Sabon Birni da sauran haren haren ta’addanci da …
Read More »