Home / Labarai (page 83)

Labarai

Allah Ya Yi Wa Sardaunan Matasan Nijeriya Rasuwa

” Allah ya yi wa Alhaji Mohammed Ibrahim Musa Gashash  ( Sardaunan Matasan Nijeriya ) kuma shugaban kungiyar Tranquility Movement”. Rasuwa. Kamar yadda majiyarmu ta tabbatar mana cewa ya rasu yana da shekaru 71 a duniya. Kamar yadda majiyarmu ta bayyana mana cewa yar gajeruwar rashin lafiya ce ya yi …

Read More »

Za A Bude Jihar Katsina Sati Mai Zuwa – Masari

 Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya shaidawa wakilin kafar yada labarai ta Muryar Jamus DW cewa in Allah ya kaimu sati mai zuwa zai bayar da sanarwar bude Jihar Katsina daga kullen hana yaduwar Korona bairus. Gwamnan ya shaidawa wakilin DW a lokacin wata zantawa da …

Read More »

Mahaifin Tabuwal Ya Rasu Yana  Da Shekaru 96 A Duniya

Gwamna  Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato ya yi rashin mahaifinsa wanda da ya shafe shekarru 96 a duniya, Shaikh Haruna Waziri Usman yaya ne ga mahaifin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal.  Muhammad Bello mashawarci ga gwamna a kan harkokin yada labarai ya fitar da sanarwar rasuwar wadda aka rabawa manema …

Read More »

Sanata Bello Mandiya Ya Jajantawa Al’umma

Imrana Abdullahi Sanata Bello Mandiya wakilin yankin Funtuwa da ake kira (Funtuwa Zone) a cikin Jihar katsina ya jajantawa al’umma tare da jan hankali a cikin yanayin da aka samu kai a ciki tun daga matsalar cutar Covid-19 da ake kira Korona da kuma masu satar jama’a domin neman kudin …

Read More »

Gwamna Matawalle Ya Nada Sabon Sarkin Kauran Namoda

Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Bello Mohammed ( Matawallen Maradun) MON, ya tabbatar da nadin Alhaji Sanusi Mohammed a matsayin sabon Sarkin Kauran Namoda.  Amincewa ta biyo bayan irin shawarar da majalisar zaben Sarki a masarautar Kauran Namoda ta bayar ne kamar yadda yake kunshe a cikin kundin tsarin dokokin …

Read More »

An Shawarci Yan Nijeriya Su Zama Masu Kaunar Yan Uwansu

Imrana Abdullahi Wani mai kishin kasa da taimakon Al’umma a tarayyar Nijeriya, Alhaji Zayyanu Aliyu, ya shawarci mawadata da suke da Kumbar Susa da su hanzarta taimakawa marasa karfi da ke cikin Al’umma, da irin kayayyakin abinci da na amfanin yau da kullum.  Kamar yadda ya bayyana cewa ba wani …

Read More »