DAGA IMRANA ABDULLAHI ….Matasaaaaa, Mataaaa,ina yi wa kowa fatan alkairi ….bukatarka ta biya gaka ga yan jam’iyyar APC na Jihar Katsina masu yi maka fatan alkairi. An bayyana mutanen Jihar Katsina da cewa masu godiyar Allah ne da ba su da butulci don haka ake godewa kowa da kowa, yau …
Read More »ZA MU KAFA GWAMNATI TA JAMA’A BAKI DAYA – SANATA UBA SANI
….Gwamna Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’I Gida Daya Kawai Yake Da Shi A Kaduna DAGA IMRANA ABDULLAHI Sanata Uba Sani, dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna ne karkashin jam’iyyar APC ya yi kira ga daukacin al’umma da a cire duk wani bambancin da ke tsakanin Juna domin Ya dace mu …
Read More »MUNA KIRA GA DAUKACIN YAN TAKARAR SHUGABAN KASA SU MARAWA TINUBU BAYA – KAILA MUHAMMADNI
AN yi kira ga daukacin masu takarar shugaban kasa da su ajiye dukkan bukatarsu domin marawa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu baya ta yadda Najeriya za ta ci gaba. A batun satar mai an fara yin sa ne a shekarar 1983, tun daga wannan lokacin sai satar mai ta zama …
Read More »Zamu Dawo Da Batun Tallafin Takin Zamani
…Zamu yi Maganin Matsalar Tsaro Daga Imrana Abdullahi Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar PDP honarabul Isa Muhammad Ashiru Kudan, ya bayyana cewa sun shirya tsaf domin magance matsalar tsaro da kuma mayar da tallafin Takin Zamani domin samun bunkasa tattalin arzikin kasa baki daya. Honarabul Isa Muhammad Ashiru …
Read More »Ayu Zai Iya Kai PDP Ga Nasara, Mutum Ne Mai Basira Shugaba Ne Mai Biyayya: Yan PDP Arewa Maso Yamma
Daga Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyi kwararru na jam’iyyar PDP masu kokarin tabbatar da zaman lafiya ( PDPCUP) sun bayyana shugaban jam’iyyar PDP na kasa Dokta Iuorchia Ayu, a matsayin jajirtaccen mutum wanda keda kwarewar da zai kai jam’iyyar ga Tudun muntsira na nasara. Zai kuma iya fitar da jam’iyyar daga …
Read More »JAM’IYYAR PDP TA KADDAMAR DA KWAMITICIN KAMFEN NA SHUGABAN KASA DA GWAMNA A KADUNA
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna ta kaddamar da manya manyan kwamitocin Yakin neman zaben Gwamna, shugaban kasa da kuma na masu bayar da shawara. Shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Mista Felix Hassan Hyet, lokacin da yake kaddamar da kwamitoci ya ce an samar da su ne domin samun nasara …
Read More »Tsohon Gwamnan Zamfara Ya Karyata Jita Jitar Da Ake Yadawa
Daga Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’Aziz Yari Abubakar, ya Karyata Jita jitar da wadansu ke yadawa cewa wai zai ce a zabe shi sannan kuma kada a zabi sauran yan takara, musamman Gwamna. Abdul’Aziz Yari Abubakar, wanda dan takarar Sanata ne a halin yanzu a Jihar …
Read More »GIRGIZAR KASA TA KAMA PDP A ZAMFARA DAN TAKARAR MAJALISA YA KOMA APC
Daga Imrana Abdullahi Kwanaki biyar bayan dan takarar majalisar dokokin Jihar Zamfara a mazabar Gusau II, Alhaji Ibrahim Mada ya yaga satifiket dinsa na shaidar cin zabe domin tsayawa takara wanda aka bashi karkashin PDP bayan ya canza sheka zuwa APC, sai ga kuma wani da zai tsaya takara daga …
Read More »Dattawan PDP Zamfara sun roki Ayu da ya sanya baki akan matsalar su da dan takarar Gwamna
DAGA IMRANA ABDULLAHI Gamayyar kungiyar Dattawan jam’iyyar PDP reshen Jihar Zamfara sun yi kira ga shugaban jam’iyyar na kasa Dokta Iyorchia Ayu da ya Sanya baki domin ceton jam’iyyar daga cikin halin da ta shiga. Sun dai bayyana hakan ne a cikin wata takardar da suka raba wa manema labarai …
Read More »ZAMFARA NNPP COLLAPSES ALL ITS STRUCTURE TO JOIN GOVERNOR MATAWALLE IN APC
All existing structure of the Zamfara State Chapter of the NNPP were today collapsed as the members joined Governor Bello Matawalle into the APC. In a statement signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara State and made available to news men revealed that This …
Read More »