Home / Tag Archives: APC (page 22)

Tag Archives: APC

INA KUDIN JAM’IYYAR APC NA JIHAR KATSINA?

  Wani bincike da wannan jaridar ke yi akan jam’iyya mai mulki ta APC da yadda shugabannin ta na jiha ke tafiyar da ita, ya gano abubuwa masu daure kai da neman bayani a cikin tafiyar da shugabancinta. Misali a yayin da shugaban ke rayuwa kamar wani sarkin kasar larabawa.wasu …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Barista Inuwa Abdulkadir rasuwa

Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato mahaifar marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a safiyar yau Litinin. Ya rasu yana da shekaru 54 kuma kafin rasuwarsa ya taba zama minista a tarayyar Nijeriya kuma ya rike matsayin mukamin mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Yamma.

Read More »

Bamu Da Rahoton Wani Ya Fita APC – Oshiomhole

Imrana Abdullahi Hedikwatar Jam’iyyar APC a tarayyar Nijeriya ta tabbatar da cewa ba su da wani rahoton wani ko gungun wadansu mutane sun fice daga cikin jam’iyyar APC a Jihar Edo. Bayanin hakan dai ya fito ne daga babban ofishin Jam’iyyar da ke garin Abuja inda suka ce su ba …

Read More »

An Sanya Dokar Hana Fita Ta Kwana Uku A Bayelsa

Jami’an tsaron yan sanda a Jihar Bayelsa karkashin jagorancin Uche Anozia ta bayyana cewa sun sa dokar hana fitar ne sakamakon irin yadda tashin tashina ta barke a babban birnin Jihar na Yenagoa jim kadan bayan Dauye Diri na PDP ya karbi takardar lashe zabe daga hukumar zabe ta INEC. …

Read More »