Yadda Batun Kamen Almajirai Ya Gudana A Jihar Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar kula da ababen hawa da kuma dokar muhalli Mejo Garba Yahya Rimi mai murabus, ya bayyana cewa har yanzu ba su samu iyayen wani yaron almajiri da mota ta buge a kan titin da ya zagaye …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rasuwa Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga garin Karamar hukumar Makarfi da ke cikin Iihar Kaduna na cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban majalisar dokokin Jihar Kaduna Alhaji Ahmed Hassan Jumare rasuwa. Kafin rasuwarsa dai ya samu …
Read More »Criminals kill three in Chawai Chiefdom, Kauru local government area
Criminals kill three in Chawai Chiefdom, Kauru local government area Local farmer suspected of poisoning cattle arrested in Jema’a local government area. Troops under the auspices of Operation Safe Haven have informed the Kaduna State Government of an attack by criminals in Kamaru Chawai village, Kauru local government …
Read More »Sabo GRA Congratulates President, Dr. Silas Adamu Over Emergence As Atyap President Worldwide
Sabo GRA Congratulates President, Dr. Silas Adamu Over Emergence As Atyap President Worldwide The Tsaunin Kura GRA Residents Association (Sabo GRA) has congrautlated its President, Comrade Dr. Silas Adamu over his emergence as the President of Atyap Community Development Association (ACDA). This was contained in a statement signed …
Read More »2021: Jigon PRP Ya Bayyana Matsalolin Siyasar Nijeriya
…Ya Karbi Bakuncin Musilmi, Kirista A ranar Sabuwar Shekarar 2021 Mustapha Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban jam’iyyar ceton al’umma PRP kuma shugaban shiyyar ta II, St Kamven Enoch Nannim, ya bayyana matsalar son zuciya da hadama cewa shi ne ke zama babbar matsalar yan siyasar Nijeriya. Ya bayyana hakan ne a …
Read More »Eye Centre sues 14 parties, as Court set to deliver judgement
Eye Centre sues 14 parties, as Court set to deliver judgement The chief magistrate Court 1, Daura road Kaduna, has adjourned hearing on the case of illegal sale of land belonging to the National Eye Centre Kaduna, to the 25th of January, 2021. Announcing the adjournment, Magistrate Bashir shittu …
Read More »Zamu Mamaye Majalisar Wakilai Saboda Dan Majalisa Lawal Rabi’u – Matasa
Zamu Mamaye Majalisar Wakilai Saboda Dan Majalisa Lawal Rabi’u – Matasa Imrana Abdullahi Wadansu gamayyar kungiyoyin matasa daga arewacin tarayyar Nijeriya da kuma wadansu al’ummar Lere sun bayyanawa manema labarai a Kaduna cewa suna yin kira ga dukkan masu ruwa da tsaki game da harkokin shari’ar da ke cikin kotu …
Read More »DISCLAIMER: NDA 73REGULAR COURSE ENTRY FORMS NOT ON SALE
PRESS RELEASE 1. The Nigerian Defence Academy (NDA) wishes to inform the general public that forms for entry into 73 Regular Course are not yet on sale. Any information circulating on the social media purporting sale of the forms is false and has no link with the NDA. 2. …
Read More »Herder killed in Atyap Chiefdom, Zangon Kataf local government area
Herder killed in Atyap Chiefdom, Zangon Kataf local government area Five suspects arrested The military under the auspices of Operation Thunder Strike (OPTS) has informed the Kaduna State Government of the killing of a herder while grazing in Matyei village, Atyap Chiefdom of Zangon Kataf local government area. …
Read More »Na Fito Talara Ne Domin Yi Wa Jama’a Aiki- Isa Kwankwasiyya
Na Fito Talara Ne Domin Yi Wa Jama’a Aiki- Isa Kwankwasiyya Mustapha Imrana Abdullahi Mai Neman Jam’iyyar PDP ta tsayar da shi takarar kujerar shugaban karamar hukumar Kaduna ta Arewa a cikin Jihar Kaduna jigo a darikar Kwankwasiyya Alhaji Isa Abdullahi ( Balarabe), ya bayyana batun takararsa a matsayin hidima …
Read More »