Katsina State Governor Rt. Hon. Aminu Bello Masari, CFR has approved for the immediate reopening of all filling stations and cattle markets earlier closed down on account of cattle rustling and armed banditry in the State. In a statement Signed by Abdullahi Aliyu Yar’adua Director Press to Secretary to …
Read More »Za A Kammala Gyare gyaren Filin Wasan Ahmadu Na- Funtuwa
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu daga Katsina na cewa an shirya kammala aikin ginin filin wasa na Ahmadu Na- Fintuwa da ke cikin birnin Katsina a farko watanni uku na wannan shekarar. Bayanan dai sun tabbatar mana cewa an kasa aikin ne zuwa kashi biyu na farko …
Read More »Masari, Ganduje sun kawo ziyara ta’azziya ga Gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnonin jihohin Katsina, Aminu Bello Masari da na Kano Abdullahi Ganduje sun ziyarce Gwamnan jahar Sokoto da maraicen yau a Sokoto don gabatar da sakonni gwamnati da al’ummar jihohin su dangane da kisan gilla da aka yiwa wasu matafiya a garin Sabon Birni da sauran haren haren ta’addanci da …
Read More »Da Dumi dumi: Yan Bindiga Sun Halaka Kwamishinan Kimiyya Da Fasaha Na Jihar Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na cewa an halaka kwamishinan ma’aikatar kimiyya da fasaha ta Jihar Katsina Dokta Rabe Nasir. An dai kashe kwamishinan ne a cikin gidansa da ke rukunin gidaje na Fatima Shema a cikin garin Katsina. Wata majiya daga bangaren iyalan marigayin …
Read More »Ba Zan Tsaya Takara Ba – Muntari Lawal
Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Muntari Lawal ya fito fili ya bayyana cewa babu inda ya ta ba cewa ya na son tsayawa takarar neman wata kujera. Alhaji Muntari Lawal ya Karyata batun zai tsaya takara ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Katsina. Muntari Lawal ya …
Read More »Masari Ya Bude Katafaren Ginin Ma’aikatan Kiwon Lafiya A Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana sabon tsarin tara kudin fansho tsakanin Gwamnati da ma’aikata a matsayin tsayayyen tsarin da kowa zai amfana bayan ajiye aikinsa. Gwamnan ya bayyana hakan ne a wajen babban taron bude katafaren ginin da kungiyar ma’aikatan lafiya …
Read More »Over 100 Katsina Contingents Left For Ilorin
A Contingent of One Hundred and One Athletics, Players and Officials From Katsina State have left for Ilorin the Kwara State to attend the 6th National Youth Games 2021. On a Press statement Signed by the State Director of sports Nalado Iro Kankia and made available to …
Read More »Kungiyar Miyatti Allah Ta Nemi Gafara Ga Masari
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke shigo mana daga cikin garin Katsina na cewa kungiyar al’ummar Fulani ta Miyatti Allah Kautar hore ta nemi Gafarar Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari da ya yafe mata a kan wadansu kalaman da aka ce Sakataren ta na kasa ya yi …
Read More »Mutanen Funtuwa Sun Gamsu Da Daukewar Layin MTN
Mustapha Imrana Abdullahi Al’ummar da ke zaune a karamar hukumar Funtuwa cikin Jihar Katsina sun bayyana cikakkiyar gamsuwarsu da irin yadda Gwamnatin tarayya karkashin Muhammadu Buhari ke kokarin kawar da yan ta’addan da ke addabar jama’a. A wani binciken jin ra’ayin jama’a da wakilin mu ya gudanar a garin na …
Read More »Yan bindiga Sun Sace Kanwar Mataimakin Shigaban Majalisar Dokokin Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Wadansu yan bindigar da sula kai Hari garin Tafoki a karamar hukumar Faskari cikin Jihar Katsina sun sace kanwar mataimakin shugaban majalisar dokokin Jihar Injiniya Shehu Dalhatu Tafoki. Wadda aka sacen dai mai suna Asma’u Dalhatu, an sace ta ne da sanyin safiyar ranar Lahadi. …
Read More »
THESHIELD Garkuwa