Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ya kara jaddada kudirin ta na ganin fannin tattalin arziki da rayuwar jama’a ya ci gaba da bunkasa. Gwamna Masari ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi wajen bikin ranar Jihar Katsina a kasuwar duniya …
Read More »An Soke Shagulgula, Hawan Sallah A Katsina
An Soke Shagulgula, Hawan Sallah A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya tabbatar da soke yin shagulgula da kuma hawan Sallar da aka saba yi a lokacin karamar Sallah. Sarkin Katsina ya bayyana hakan ne a cikin wata takarda mai dauke da sa …
Read More »Yan bindiga Sun Sace Mutane 12 Lokacin Sallar Dare A Katsina
Yan bindiga Sun Sace Mutane 12 Lokacin Sallar Dare A Katsina Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Yan bindiga sun Sace mutane 12 lokacin da suke Sallar dare ta Tuhajjud da ake yi a kowane Goma na karshen watan Ramadana a wani bayan garin Jibiya cikin Jihar …
Read More »Yan Ta’adda Na Cin Karensu Ba Babbaka A Faskari – Isa Bilbis
Daga Abdullahi H Sheme Yan Ta’adda Na Cin Karensu Ba Babbaka A Faskari – Isa Bilbis An yi kira ga Gwamnatin tarayya da Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari da ta hanzarta kawo dauki ga al’ummar karamar hukumar Faskari kafin yan Ta’adda su karar da su baki …
Read More »An kaddamar da kungiyar ‘yan sintiri a Danja.
Daga Abdullahi Sheme A makon da ya gabata ne a ka kaddamar da kungiyar’yan sintiri na garin Danja da ke karamar hukumar Danja An dai yi wannan taron ne a dakin taro na karamar hukumar da ke cikin garin Danja Jihar Katsina. A jawabinsa Sakataren kungiyar Alhaji Lawal Dako …
Read More »Abdul Aziz Mai turaka Ya Bayar Da Tallafin Dubu Dari Biyar (500:000)
Abdul Aziz Mai turaka Ya Bayar Da Tallafin Dubu Dari Biyar (500:000) Mustapha Imrana Abdullahi A kokarinsa na ganin ya Tallafawa daukacin al’umma musamman ga masu bukatar taimakon Alhaji Abdul Aziz Mai turaka mai ba Gwamnan Jihar Katsina shawara a kan harkokin wayarwa da kan jama’a lokacin wata ziyarar da …
Read More »A Gaggauce: Gwamnatin Jihar Katsina Ta Amince Da Biyan Miliyan 300 Ga Hukumar NECO
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Alhaji Aminu Bello Masari ta amince da biyan kudi naira miliyan dari 300 ga hukumar shirya jarabawa da NECO domin a saki sakamakon jarabawar yara ta shekarun 2019 da 2020 da suka gabata. …
Read More »Matsalar Tsaro: Tambuwal, Masari, Matawalle sun nemi agajin tarayyar Turai
Matsalar Tsaro: Tambuwal, Masari, Matawalle sun nemi agajin tarayyar Turai Mustapha Imrana Abdullahi A kokarinsu na shawo kan matsalolin tsaro da ayyukan ‘yan ta’adda a yankin Arewa maso yamma, Gwamnonin jihohin da suka fi fama da wannan matsala, Sakkwato da Zamfara da kuma Katsina sun gana ranar Alhamis …
Read More »Patronise the ‘MINT’, Masari, MD/CEO plead.
Patronise the ‘MINT’, Masari, MD/CEO plead Governor Aminu Bello Masari of Katsina State and the Managing Director and Chief Executive Officer of the Nigerian Security, Printing and Minting Plc, Alhaji Abbas Umar Masanawa have made a case for the organisation, calling on governments, national institutions and private …
Read More »Farashin Kayan Amfanin Gona A Kasuwar Funtuwa, Karaye A Jihar Kano
Farashin Kayan Amfanin Gona A Kasuwar Funtuwa, Karaye A Jihar Kano Mustapha Imrana Abdullahi Kamar dai yadda wakilinmu ya tuntubi Manoma kuma yan kasuwa da suka je kasuwar Funtuwa domin cin kasuwa wani mai suna Malam Najibu Unguwar Buhari Makera Funtuwa ya shaida mana cewa. Farashin buhun Masara mai cin …
Read More »