Home / Tag Archives: Zamfara (page 32)

Tag Archives: Zamfara

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamnan Jihar Zamfara

APC SAK MATAWALLE GA ZAƁINMU SARKIN SHANUN SHINKAFI MUKE SO Daga Honarabul Abubakar Lauwali kaura Shinkafi Zuwaga mai girma Gwamnan Jahar Zamfara Shatiman Daular Usmaniyya khadimul ƙur’an, Dokta Bello muhammad matawalle ardenB Qasar Hausa. Daga matasa da Dattawan  ƙaramar hukumar mulkin shinkafi bisa jinjina da kuma sosayya da ƙauna da …

Read More »

Gwamnatin Jihar Zamfara ta jinjiwa Kungiyar kwadago ga me da Asuu

Daga Hussaini Ibrahim,Gusau Gwamnatin Jihar Zamfara,Karkashin jagorancin mukaddashin Gwamna Muhammadu Bello Matawallen Maradu da mataimakinsa Sanata Hassan Nasiha ta jinjiwa Kungiyar kwadago NLC reshen Jihar Zamfara, saboda fafutukar ganin an kawo karshen yajin aikin Malam Jami’oin Kasar Najeriya. Mukaddashin Gwamnan Sanata Hassan Nasiha ya kara da cewa, Kungiyar NLC ta …

Read More »