Home / 2021 / August (page 3)

Monthly Archives: August 2021

Jama’a Su Nemi Makamin Kare Kansu

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya yi kira ga jama’ar Jihar da su samu makamin da za su kare kawunansu daga garin yan bindiga na babu gaura ba dalili da ke neman zama ruwan Dare a duk fadin Jihar. Gwamna Masari ya bayyana hakan ne …

Read More »

Yan Bindiga Sun Sake Dalibai 15 A Zamfara

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Zamfara na cewa wadansu yan bindiga sun sace daliban makarantar koyon aikin Noma da ke garin Bakura. Kamar yadda rahotannin suka bayyana cewa dalibai Goma sha biyar (15) ne yan bindigar suka sace. Sai dai a wata majiyar da ba mu …

Read More »

Injiniya Nura Khalil Ya Dawo Jam’iyyar APC

Mustapha Imrana Abdullahi Fitaccen dan siyasa da ya dade ya na Gwagwarmayar neman kujerar Gwamnan Jihar Katsina Injiya Muhammad Nura Khalil, ya bayyana cewa ya koma jam’iyyar APC domin ya ci gaba da taimakawa shugaba Muhammadu Buhari da kuma Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari. Ya tabbatar da hakan …

Read More »