Home / Labarai (page 39)

Labarai

ZA MU CIYAR DA JIHAR KATSINA GABA – DIKKO RADDA

…Za mu tabbatar da tsaron lafiya da dukiyar al’umma Daga Imrana Abdullahi Sabon zababben Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda ya bayyana kudirinsa na tabbatar da aiwatar da ingantattun gyare gyare domin ci gaban Jihar tare da al’ummarta baki daya. Dokta Dikko Umar Radda ya bayyana wa al’ummar Jihar …

Read More »

Tsohon Gwamnan Zamfara Ya Raba Tireloli 240 Na Kayan Azumi

Daga Imrana Abdullahi A kokarin da yake yi na ganin al’umma sun samu saukin rayuwa musamman a watan Azumin Ramadana mai alfarma, tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’Aziz Yari Shetiman Mafara ya raba wa jama’a tirelolin kayan abinci guda 240 da nufin samawa jama’a saukin rayuwa musamman a wannan watan …

Read More »

AN GA WATAN AZUMIN RAMADANA A KADUNA DA KATSINA

  DAGA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu daga Jihar Kaduna da Katsina sun tabbatar da cewa an ga watan Azumin Ramadana a garuruwan Daura, Katsina Funtuwa da cikin garin Kaduna. Kamar yadda kuka karanta a cikin wannan labarin na cewa an ga watan Azumin Ramadana a garuruwa da yawa …

Read More »

MU AKE SO KUMA MU ZA A ZABA – KOGUNAN GUSAU

DAGA IMRANA ABDULLAHI Kogunan Gusau Muktar Shehu Idris ya bayyana wa manema labarai cewa ko tantama babu su ne za su lashe zabe domin jama’a su suke so kuma su suke zabe a koda yaushe. Muktar Shehu Idris ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai …

Read More »

ALLAH YA YI WA MAHAIFIYAR SHAIKH GUMI RASUWA

Daga IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muka samu a halin yanzu na cewa Allah ya yi wa Mahaifiyar sanannen Malamin nan da ke Kaduna Shaikh Ahmad Abubakar Gumi rasuwa. Malam Shaikh Ahmad Abubakar Gumi ne da kansa ya sanar da rasuwar Mahaifiyar tasa da Yammacin ranar Lahadi. Bayanan da muka samu …

Read More »

ABDUL’AZIZ YARI ZAI BUDE OFISOSHI 6 A MAZABARSA

Ofishi Shidda (6) Ne Za A Bude Domin Samun Damar Kara Kusantar Jama’a Da Wanda Suka Zaba A Matsayin Sanatan Yankin Zamfara Ta Yamma, Za Dai A Bude Ofisoshi Ne A Kananan Hukumomin Talatar Mafara, Bakura, Maradun, Anka, Bukkuyum Da Karamar Hukumar Gumi. Sabon Zababben Sanatan Yankin Zamfara Ta Yamma, …

Read More »