Home / Labarai (page 40)

Labarai

NI ISA ASHIRU KUDAN ZAN ZABA – SHAIKH SANI YAHYA JINGIR

Shaikh Sani Yahya Jingir, sanannen Malamin addinin Musulunci ne kuma daya daga cikin shugabannin kungiyar Izala reshen Jos assasawar marigayi Malam Sama’ila Idris ya bayyana cewa shi Honarabul Isa Ashiru Kudan ne zabinsa kuma shi zai zaba domin ya zama Gwamnan Jihar Kaduna. Shaikh Sani Yahya Jingir ya bayyana hakan …

Read More »

AYI HAKURI A ZABI JAM’IYYAR APC – BUHARI

  DAGA IMRANA ABDULLAHI Shugaban kasar tarayyar Najeriya M7hammadu Buhari ya bayar da hakuri ga daukacin al’ummar Jihar Katsina da su yi hakuri su zabi jam’iyyar APC a zaben Gwamnoni da na yan majalisar Jiha mai zuwa Muhammadu Buhari ya bayyana dan takarar Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda …

Read More »

AN YABAWA YAN NIJAR MAZAUNAN NAJERIYA

Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad, ta yaba tare da yin godiya ga daukacin al’ummar Nijar mazauna Najeriya bisa irin kokarin da suka nuna na kin shiga harkar zabe a lokacin gudanar da zaben shugaban kasa da yan majalisun tarayya da na Dattawa da ya gudana a duk fadin kasar. Dokta Aminatou …

Read More »

BOLA TINUBU NE YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA

…..HUKUMAR ZABE TA BAYYANA BOLA TINUBU A MATSAYIN WANDA YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA Daga Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga babban birnin tarayya Abuja na cewa shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Mahmud Yakubu ya tabbatar da Bola Ahmad Tinubu na jam’iyyar APC a matsayin …

Read More »

AKWAI BUKATAR YIN CANJI A JIHAR ZAMFARA – NA FARU

Daga Imrana Abdullahi An bayyana Jihar Zamfara a matsayin wurin da ake bukatar samun canji domin al’amura su ci gaba da inganta. Dan takarar kujerar majalisar wakilai a kananan hukumomin Anka da Talatar Mafara karkashin jam’iyyar ADC, Alhaji Bashir Nafaru ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema …

Read More »

AN NADA SABON HAKIMIN BAKORI A JIHAR KATSINA

…Alhaji Garba Tukur Idris Nadabo Ne Sabon Makaman Bakori Bayanan da muka samu na cewa Mai martaba Sarkin Katsina ya nada Alhaji Garba Tukur Nadabo matsayin sabon makaman Katsina Hakimin Bakori da ke Jihar Katsina domin ya maye gurbin wanda aka sauke a kwanan baya. Bayanan da muka samu sun …

Read More »