Home / Labarai (page 41)

Labarai

Shugaban PDP Na Kasa Ya Mika Ta’aziyyarsa Ga Gwamna Tambuwal

Daga Imrana Abdullahi ….Bisa Rasuwar Mai Ba Gwamna Aminu Waziri Tambiwal Shawara Dokta Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar PDP na kasa ya mika sakon ta’aziyyarsa ga Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal bisa rasuwar Hajiya Aisha Maina,mai bayar da shawara ta musamman a kan harkokin ilimin yaya mata Ayu ya bayyana …

Read More »

ZAN SAMAR DA GIDAN TALBIJIN A MAZABAR FUNTUWA – ASAS

…Zamu Yi Aiki Da Malamai,Hakimai, Dagatai Da Masu Inguwanni Daga Imrana Abdullahi Dan takarar kujerar majalisar dokoki ta tarayya domin wakiltar kananan hukumomin Funtuwa da Dandume daga Jihar Katsina matashi Alhaji  Abubakar Muhammad Asas. Abubakar Muhammad Asas, ya bayyana cewa tuni an samu Lasisin gina gidan Talbijin domin kara inganta …

Read More »

ZAN YI WA KOWA ADALCI A JIHAR KADUNA – JONATHAN ASAKE

….Dan takarar Gwamna Na Jam’iyyar Lebo, Asake, Ya Gana Da Malaman Addinin Musulunci, Ya Ba Su Tabbacin Yin Adalci Ga Kowa Daga Imrana Abdullahi Honarabul Jonathan Asake, dan takarar Gwamna na Jam’iyyar Lebo a  Jihar Kaduna,ya ba al’ummar Musulmi tabbacin cewa Gwamnatin da zai jagoranta za ta yi aiki bisa …

Read More »

BUHARI YA KARA WA’ADIN CANZA KUDI DA KWANAKI GOMA (10)

…RANAR 10 GA WATAN FABRAIRU GWAMNAN  babban Bank8n Najetiya, Godwin Emefiele, ya sanar da cewa an yi karin kwanaki Goma domin a samu kammala hada hadar canjin sababbin takardun kudi da Kwanaki Goma. Kamar yadda Gwamnan Bankin ya sanar a cikin wata takardar da aka rabawa manema labarai a ranar …

Read More »

JIRGIN KADUNA ZUWA ABUJA YA YI HADARI

Bayanan da muke samu daga wajen wasu fasinjojin Jirgin kasa da ke Jigila saga garin Kaduna zuwa Abuja ya yi hadari da misalin karfe daya da wasu mintoci na ranar yau Juma’a. Kamar yadda muka samu labari daga wasu fasinjojin da suke cikin Jirgin daga garin Kaduna zuwa Tashar Kubwa …

Read More »