Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Majalisar zartaswar jihar Yobe ta amince da ware kudi Naira biliyan 7, 771,564,656.32 domin gudanar da wasu manyan muhimmancin ayyuka a jihar. Gwamnan jihar Mai Mala Buni ne ya jagoranci taron a fadar gwamnati dake Damaturu ranar Alhamis. Da yake zantawa …
Read More »An Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Samar Da Tagwayan Hanyoyi A Garin Potiskum
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Al’ummar Karamar Hukumar Potiskum da ke jihar Yobe sun bukaci gwamnatin Tarayya da gwamnatin jihar Yobe da su hada hannu wuri guda domin samar da tagwayen hanyoyi daga Garin Adaya zuwa Babbar hanyar Jos, domin rage cunkoson ababen hawa da hadurra. Wani …
Read More »Mutanen Hayin Banki Sun Koka Game Da Batun Gidajensu Da Wani Kamfani Ya Kai Kararsu
IMRANA ABDULLAHI KADUNA Sakamakon karar da wani kamfani ya kai wadansu al’ummomin unguwar Hayin Banki inda yake karar wadansu mutane Tara da Coci guda uku ya sa lauyan mutanen kokawa ga manema labarai da bisa lamarin ga dai yadda, Lauya A M Imam, ya bayyana wani mutum da ke da …
Read More »Masu Zuba Jari Daga Kasar Sin Za Su Yi Noman Shinkafa Hekta 10,000 A Yobe
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Wasu gungun masu zuba jari na kasar Sin za su noma hekta 10,000 na noman shinkafa a wani gwaji na aikin noma a jihar Yobe. Mista Yung Wang, shugaban kungiyar ne ya bayyana hakan a lokacin da ya kai ziyarar ban girma ga …
Read More »Haɗarin Mota Ya Lakume Rayukan Mutane 9, 11 sun Jikkata A Yobe.
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Wani hadarin mota da aka yi da ya shafi wata mota kirar Golf da yara da ke dawowa daga gona a Kwarin Kwanta daura da hanyar Buni Gari-Bara a karamar hukumar Gujba cikin jihar Yobe, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane tara da suka …
Read More »An Gudanar Da Bukuwan Sallah Cikin Kwanciyar Hankali A Jihar Yobe.
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu An gudanar da bukukuwan Sallah cikin kwanciyar hankali lami lafiya a fadin jihar Yobe yayin da musulmi suka fito domin gudanar da Sallah Eid-el- Kabir a dukanin masallatai ba tare da fuskantar wata barazanar tsaro ba. Wannan biki na Sallah …
Read More »Sakon Murnar Babba Sallah Ga Al’ummar Musulmi Daga Dokta Iyorchia Ayu, Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa
(Imanin Mu Ya Fi Karfin Abin Da Muke Jin Tsoro) Ya yan uwana al’ummar Musulmi tare da murna da farin ciki nake taya daukacin al’umma Musulmin Najeriya da kuma Duniya baki daya murnar babbar Sallah Hakika babban alfanun da ke cikin sadaukarwar yin layya, alwai nuna kauna, …
Read More »Atiku Abubakar Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Barkindo
IMRANA ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasar tarayyar Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana rasuwar Walin Adamawa Alhaji Sanusi Barkindo a matsayin wani babban rashin da ya bar gurbi mai wuyar cikewa Rashin Walin Adamawa wani babban gurbi ne mai wuyar cikewa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana hakan ne a wani …
Read More »Gwamna Zulum Ya Kaddamar da Kwamitocin Yan Gudun Hijira Da Tubabbun ‘Yan Boko Haram Mazauna Gudumbali Da Mairari.
Daga, Sani Gazas Chinade, Maiduguri Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya kaddamar da wasu kwamitoci guda biyu, daya da zai kula da dawo da ‘yan gudun hijira daga kasashen makwabta da kuma kula da al’amuran tubabbun ‘yan tada kayar bayan Boko Haram. Wani kwamitin kuma …
Read More »Shugaba Buhari Ya Kaddamar Da Titin Mota Mai Nisan Kilomita 55 A Yobe
Daga Sani Saleh Chinade, Damaturu A ranar Lahadin da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da hanyar motar da tashi daga garin Nguru zuwa garin Gashua- Baymari mai tsawon kilomita 55 tare da mika shi ga gwamnatin Yobe. Shugaba Buhari wanda Ministan Wutar Lantarki, …
Read More »