Daga Hussaini Ibrahim Gwamnan jihar Zamfara Honarabul Bello Matawallen Maradun ya sanya hannu da tabbatar da dokar da ‘Yan majalisar Dokokin jihar suka yi na aiwatar da Kisa ga wanda aka kama da hannu cikin ‘Yan Bindiga Masu Garkuwa da mutane da masu ba ‘yan Bindiga bayanan …
Read More »An Kira Maniyyatan Hajiin Bana Na Shiyyar Funtuwa, Dutsinma
IMRANA ABDULLAHI BAYANAN da muke samu daga hukumar Alhazai ta Jihar Katsina na cewa hukumar ta kira ragowar Maniyyatan kananan hukumomin yankin Funtuwa da kuma wasu daga Dustinma da su hallara a sansanin Alhazai da ke kan hanyar Daura a Katsina domin shirye shiryen tafiya kasa mai tsarki su sauke …
Read More »An Rufe Wasu Kasuwanni A Jihar Zamfara
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Bello Matawalle, ta bayyana rufe wasu kasuwanni a kananan hukumomi biyu sakamakon tabarbarewar harkokin tsaro a Jihar. Kasuwannin da lamarin ya shafa kai tsaye su ne Kasuwannin Mada, Wonaka da Ruwan Bore a karamar hukumar Gusau, da kuma masarautar Yandoto …
Read More »Gwamna Buni Ya Yabawa Gwamnatin Tarayya Kan Maido Kudaden Ta, A Matsayin Diyya Na Hanyoyi Da Ta Gina
Sani Gazas Chinade, Daga Damaturu Gwamnan jihar Yobe Hon. Mai Mala Buni ya yabawa gwamnatin tarayya bisa amincewar da maido da makudan kudi kimanin Naira biliyan 18 da gwamnatin jihar ta kashe wajen sake gina titunan gwamnatin tarayya guda biyar da ke jihar. Gwamna Buni ya yi …
Read More »Boko Haram, sun sake kashe masu Sana’ar Tarawa Da Sayar Da Tsoffin Karafa 20 A Borno
Daga, Sani Gazas Chinade, Maiduguri Wasu maharan da a ke kyautata zaton ‘Yan Kungiyar Boko Haram /ISWAP ne sun halaka wasu masu sana’ar tarawa da Sayar da tsoffin karafa da ake wa lakabi da’ yan Ajakuta ko ‘yan jari Bola su kimanin 20 a Dikwa cikin Jihar …
Read More »Gwamnatin Yobe Za Ta Kafa Kamfanin sarrafa Nama
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnatin jihar Yobe tare da hadin gwiwar kamfanin kasar Masar, Messrs Los Amigos, sun kammala shirin kafa kamfanin sarrafa nama a Damaturu, babban birnin jihar. Kwamitin gudanarwa na jiha da hadin gwiwar kamfanin na Masar sun ziyarci Gwamna Mai Mala Buni, a …
Read More »AN GARGADI MASU KOKARIN MATSAWA MASU ZABEN DAN TAKARA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kwamitin shirya zaben dan takarar da zai tsayawa jam’iyyar APC takarar shugaban kasa a tarayyar Najeriya sun bayyana gargadi karara ga masu kokarin matsawa masu zaben dan takara su rubuta sunan da suke bukata sabanin irin tanaje tanajen zaben ya tanadar. A lokacin da aka fara gudanar …
Read More »YAN TAKARA 14 ZA SU FAFATA A ZABEN DAN TAKARAR SHIGABAN KASA A APC
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Jagororin kwamitin shirya zaben dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC domin tsayawa zaben shekarar 2023 sun bayyana cewa ya zuwa yanzu yan takara Goma sha hudu ne 14 za su fafata a zaben. Bayan da aka samu yawan yan takara mutum Tara da suka bayyana janyewarsu …
Read More »HUKUNCIN KOTU YA TABBATAR DA ZAN IYA TSAYAWA TAKARAR GWAMNA – ISA ASHIRU
IMRANA ABDULLAHI Gabanin lokacin zaben fitar da Gwani a jam’iyyar PDP a Jihar Kaduna, dan takarar Gwamna Honarabul Isa Mohammd Ashiru ya bayyanawa manema labarai cewa hukuncin da babbar kotu ta yanke ta wanke shi zai iya tsayawa takarar fitar ga Gwanin. Tsohon dan majalisar wakilai Isa Ashiru ya ce …
Read More »El-rufai, Dangote, Da Sauran Manyan Mutame Da Dama Ne Su Kai Gaisuwar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Bukar Shattima
Daga IMRANA ABDULLAHI, Kaduna Dimbin jiga Jigan yan Najeriya ne suka rika yin tururuwa a Jihar Kaduna domin yin gaisuwar ta’aziyya ga iyalan marigayi Bukar Shettima, tsohon babban jami’in yan Sanda da ya rasu ya na da shekaru 94 a duniya. Daga cikin manyan mutane daga Najeriya da suka gai …
Read More »