Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Malam Nasiru El- Rufa’I ya yi Tir da Allah wadai da kakkausar murya da harin da aka kai a ranar Litinin a wasu kauyuka a karamar hukumar Kauru. Kauyukan sun hada da Unguwar Magaji, Kigam,Kisico da Kikobo duk a cikin karamar hukumar Kauru a Jihar Kaduna. …
Read More »Mahaifiyar Sminu Alan Waka Ta Rasu
Mustapha Imrana Abdullahi Mahaifiyar Aminu Abubakar da aka fi Sani da Alan waka ta rasu ta na da shekaru 70 a duniya. Mahaifiyar Alan Waka mai suna Hajiya Bilkisu Sharif Adam ta rasu ta na da shekaru 70 a duniya ta kuma bar yaya biyu da jikoki 25. Kuma kamar …
Read More »Hukumar Zabe Ta Dage Zabe A Kaduna
Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar Zaben kananan hukumomi ma8 zaman kanta a Jihar Kaduna ta sanar da dage zaben kananan hukumomi zuwa ranar 4 ga watan Satumba,2021. Shugabar hukumar Dokta Saratu Binta Dikko – Audu ce ta sanar da hakan a wajen taron masu ruwa da tsaki a kan harkokin zaben, …
Read More »Daya Daga Cikin Masu Zaben Sarki Na Masarautar Zazzau Sani Aliyu Ya Rasu
Mustapha Imrana Abdullahi Wani fitacce daga cikin masu zaben Sarki a masarautar Zazzau, Limamin Konan Zazzau Malam Sani Aliyu ya rasu. A cikin wata takardar sanarwar da ke dauke da sa hannun mai magana da yawun masarautar Abdullahi Aliyu Kwarbai, ta bayyana rasuwar Limamin a daren yau Alhamis. “Allah …
Read More »Shugabannin Arewa Ne Matsalar Yankin – Gwamna Matawalle
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara, Muhammad Bello Matawalle, ya bayyana a fili a wajen wani babban taron Shekara shekara na kungiyar marubuta a kafofin yada labarai mai su na ( Arewa Media Writers) da aka yi a garin Kaduna cewa shugabannin arewa ke da alhakin matsalar tsaron da ya …
Read More »Yan Bindiga Sun Sace Sarki Kpop Ham Mai Daraja Ta Daya
Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samun a halin yanzu daga Jihar Kaduna na cewa yan bindiga sun sace wani Sarki mai daraja ta daya Kpop Ham, Dokta Jonathan Danladi Gyet Maude (JP, OON) wanda sanannen Sarki ne kuma jagoran al’ummar Jaba cikin Jihar Kaduna. Rahotannin da muke samu na …
Read More »Gwamna Matawalle Zai Gabatar Da Jawabi A Wajen Taron Matasa A Kan Harkar Tsaro
 Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Mutawalle zai gabatar da kasida a game da kalubalen tsaro, ci gaban Siyasa yadda lamarin ya shafi arewacin Nijeriya. Zai gabatar da jawabin ne a babban taron marubuta a kafafen yada labarai na arewacin Najeriya da za a yi a ranar Lahadi …
Read More »GWAMNA BALA MUHAMMAD YA MARABCI, MASARAUTA A GIDAN GWAMNATI
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammed ya marabci majalisar Masarautar Bauchi da ta kai masa gaisuwar sallah karkashin jagorancin me martaba Sarkin Bauchi Dakta Rilwanu Suleiman Adamu. Da yake jawabi, Gwamna Bala ya alakanta nasarorin da gwamnatin sa ke samu da goyon baya da hadin kai da masu …
Read More »A Daina Fadin Abin Da Ba Shi Ake Aikatawa Ba – Makarfi
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Ahmad Muhammad Makarfi, ya yi kira ga daukacin al’umma baki daya da su daina fadin abin da ba shi suke aikatawa ba. Sanata Ahmad Muhammad Makarfi ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganawa da manema labarai a Kaduna jim kadan bayan …
Read More »Masarautar Jama’a ta soke bukukuwan Sallah
Mai Martaba Sarkin Jama’a dake kudancin jihar Kaduna, Alhaji Muhammad Isa Muhammad II ya bi sauran manyan masarautu dake jihohin da aka bayyana tsoron alamun bayyanar cutar korona wajen dakatar da bukukuwan Sallar layya. Sarkin, yayi wannan kira ne a yau cikin takardar manema labarai da …
Read More »