Home / Labarai (page 59)

Labarai

An Nada Bello Kagara Sarkin Yakin Danejin Katsina

An Nada Bello Kagara Sarkin Yakin Danejin Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Bayan samun amincewar Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ga Danejin Katsina Hakimin Mahuta Alhaji Bello Abdulkadir Yammama na ya nada Alhaji Bello Kagara tare da wadansu mutane sha shida (16) sarautun gargajiya daban daban domin nuna …

Read More »

Dokta Samia Suluhu Ta Zama Shugabar Tanzania

Dokta Samia Suluhu Ta Zama Shugabar Tanzania     Mustapha Imrana Abdullahi   Wannan matar ta zama sabuwar shugabar kasar Tanzania mace ta farko da ta dare kan irin wannan shugabancin.   Kuma wannan alamace da ke nuna cewa hakan ta faru a Afrika.   Ta zama shugaba ne sakamakon …

Read More »