Home / Labarai (page 59)

Labarai

Kotu Ta Iza Keyar Abduljabbar Zuwa Gidan Yari

Mustapha Imrana Abdullahi Kotu a Jihar Kano ta caji Shaikh Abduljabbar Nasiru Kabara, da laifin yin batanci, tunzura jama’a sakamakon hakan ta mika ajiyarsa gidan gyaran hali, wato kurkukun da ke Kano. Indai Za’a iya tunawa Shaikh Abduljabbar Nasiru Kabara, Malamin addinin musulunci ne da ke Kano wanda ya rika …

Read More »

NUJ Ta Karrama Muhammad Rabi’u Musa

Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin taimakawa rayuwar al’umma ba tare da nuna bambanci ko gajiyawa ba ya sa kungiyar yan jaridu ta kasa (NUJ) reshen kamfanin wallafa jaridun New Nigeria da Gaskiya Ta Fi Kwabo suka ga dacewar Karrama Alhaji Muhammad Rabi’u Musa da lambar girmamawa domin kara masa …

Read More »

An Kama Nnamdi Kanu

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana sanarwar cewa ta kama mai dajin kafa kasar Biafara Nnamdi Kanu da ya kama gabansa bayan da aka bayar da shi a hannun Beli Ministan shari’a na tarayyar Najeriya Abubakar Malami ne ya bayyana hakan cewa an kama madugun rajin kafa kasar …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Alhaji Sani Yaro Funtuwa Rasuwa

 Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Funtuwa cikin Jihar Katsina na cewa Allah ya yi wa fitaccen dan kasuwa mai sana’ar kayayyakin Tireda rasuwa. Ya rasu ya bar Mace daya da yaya Goma sha Bakwai (17), Maza Takwas (8) Mata Tara (9). Kuma ya rasu ya bar jikoki …

Read More »