Karfin Bindiga Ba Zai Magance Matsalar Tsaron Nijeriya Ba – Bayero Fullo Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren kungiyar matasan Fulani ta FUSADAN Bala Bayero Fullo ya bayyana cewa ba za a samu magance matsalar tsaron da ke faruwa a Nijeriya ba da karfin bindiga ba. Bala Bayero Fullo, ya bayyana hakan …
Read More »An Ba Tsohon Kakakin Rundunar Sojan Nijeriya, Kukasheka Sarkin Yakin Ketare A Katsina
An Ba Tsohon Kakakin Rundunar Sojan Nijeriya, Kukasheka Sarkin Yakin Ketare A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Kanwan Katsina kuma Hakimin Ketare, Alhaji Usman Bello Kankara, ya bayar da sarautar Sarkin Yakin Ketare ga tsohon kakakin rundunar sojan Nijeriya, Birgediya Janar Sani Usaman Kukasheka mai ritaya. Bayanan da muke samu sun …
Read More »Harin Matasan Oyo Kan Al’ummar Fulani: Wata Alamar Aika Sako Mara Kyau Ce Ga Kasa Baki Daya – Kungiyar ACSC
Harin Matasan Oyo Kan Al’ummar Fulani: Wata Alamar Aika Sako Mara Kyau Ce Ga Kasa Baki Daya – Kungiyar ACSC Usman Nasidi, Daga Kaduna. KUNGIYAR Arewa Consultative Synergy Congress (ACSC), ta bayyana harin da wasu matasa suka kaiwa wasu Fulani makiyaya a jihar Oyo a matsayin wani aiki …
Read More »Gwamna Zulum Ya Yi Maraba Da Shugabannin Tsaro, Ya Godewa Buratai, Sadique Da sauransu
Gwamna Zulum Ya Yi Maraba Da Shugabannin Tsaro, Ya Godewa Buratai, Sadique Da sauransu Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya jinjinawa shugaban kasa bisa nadin shugabannin hukumomin tsaron tarayyar Nijeriya. Gwamna Zulum ya kuma godewa shugabannin hukumomin tsaron da suka ajiye aiki musamman shugaban sojojin …
Read More »Ana Son Haifar Da Rigima Tsakanin Fulani Da Al’ummar Hausawa Ne – Bayero
Ana Son Haifar Da Rigima Tsakanin Fulani Da Al’ummar Hausawa Ne – Bayero Mustapha Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban kungiyar matasan al’ummar Fulani ta kasa Alhaji Abdulkarim Bayero ya bayyana wa manema labarai cewa sakamakon irin kyakkyawan binciken da suka gudanar ya tabbatar masu cewa ana yi wa jama’ar yankin arewacin …
Read More »Gwamna Zulum Ya Kaddamar Da Rabon Kudi Biliyan 1
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Barno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum ta ware kudi naira biliyan daya domin taimakawa kananan masu sana’a ta yadda za su samu bunkasa. Babagana Zulum wajen kaddamar da wadannan makudan kudi biliyan daya ya bayyana kashe bangar siyasa inda ya yi gargadi a kan …
Read More »Massri Ya Halarci Daurin Auren Muftahu Da Amaryarsa
Imrana Abdullahi Mai girma Gwamnan jihar Katsina ya halarci daurin auren Muftahu da Amaryarsa Aisha Wanda aka daura a masallacin Umar Ibn Khaddab da ke cikin garin Kano. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da Bishir Ya’u Hadimin Mai girma Gwamnan jihar Katsina a kan sabuwar kafar …
Read More »Yan Boko Haram Sun Bulla A Jihar Nasarawa
Yan Boko Haram Sun Bulla A Jihar Nasarawa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga Jihar Nasarawa ta bakin Gwamna Abdullahi Sule na cewa a halin yanzu Gwamnati ta gano cewa yayan kungiyar Boko Haram suna yin sansani a cikin Jiharsa ta Nasarawa, wanda sakamakon hakan ake kara …
Read More »Bayan Shekaru 22, Wani Gurgu Ya Samu Tallafin Keken Guragu Na Zamani
Bayan Shekaru 22, Wani Gurgu Ya Samu Tallafin Keken Guragu Na Zamani Mustapha Imrana Abdullahi Wani bawan Allah mai tausayi da jin kan jama’a da ke aiki a kamfanin Samar da Maltina ya taimakawa wani bawan Allah mai suna Malam Aminu Gurgu Malumfashi domin ya samu saukin rayuwa, bayan …
Read More »Gwamna Zulum Ya Aikewa Majalisar Dokoki Sunayen Mutane Uku
Gwamna Zulum Ya Aikewa Majalisar Dokoki Sunayen Mutane Uku Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya zabi mutane uku da za su yi aiki a hukumar kula da ayyukan majalisar dokokin Jihar. Mutanen uku sun hada da Bukar Malam Bura, Aliyu Mamman Kachallah da kuma Aliwa …
Read More »