Home / Labarai (page 71)

Labarai

Yan bindiga sun sace amarya a Katsina

Yan bindiga sun sace amarya a Katsina Wasu ‘yan bindiga sun shiga garin Kafin Soli, karamar hukumar Kankiya jihar Katsina, suka sace amaryar wani mutum mai suna Ahmad Muhammad. Mazauna yankin sun fada wa manema labarai cewa ‘yan bindigar sun shiga garin ne da misalin karfe 12 na yau Laraba, …

Read More »

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Nada Ahmed Nuhu Bamalli Sarkin Zazzau

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Nada Ahmed Nuhu Bamalli Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ta bada sanarwar nadin Jakada Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin sabon Sarkin Zazzau. Kamar yadda sanarwar da kwamishinan ma’aikatar kananan hukumomi Jafaru Ibrahim Sani ya fitar a garin …

Read More »

Ina Jiran Masu Zaben Sarki Su Aiko Da Sunayen Ne

Ina Jiran Masu Zaben Sarki Su Aiko Da Sunayen Ne  Imrana Abdullahi GWAMNAN Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i ya fito fili ya bayyana cewa lallai ya lura mutane da dama sun zuba ido kan wanda zai zama sabon Sarkin Zazzau, kuma saboda haka yayi addu’a Allah ya baiwa …

Read More »

Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna

Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi A Kaduna Arewacin Nijeriya wata mai taimakon rayuwar jama’a Barista A’ishatu Sule, ta yi aikin cike ramun da suka dade suna kawo cikas a duk lokacin da mutane  suka zo shigowa cibiyar yan jarida ta kasa reshen …

Read More »

Kungiyar Yan Fansho Sun Yaba Wa Gwamnan Kaduna

Kungiyar Yan Fansho Sun Yaba Wa Gwamnan Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda Alhaji Alhassan Balarabe Musa ya bayyana cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ta kammala shirin biyan wadanda suka ajiye aiki sama da mutane dari biyar (593) kudin Graduti  Mutanen da abin ya shafa sune wadanda suka yi ritayar a …

Read More »