Mustapha Imrana Abdullahi Kamar dai yadda mutanen garin suka shaidawa wakilinmu cewa yan bindigan sun kai hari a garin Sabuwar kasa ne da ke karamar hukumar Kafur da sanyin safiyar ranar Litinin sun kuma yi awon gaba da iyalan Alhaji Hamza Umar, Sato sun ta fi da yayansa guda hudu. …
Read More »Yan bindiga Na Neman Miliyan 30 Su Saki Kanwar Dan majalisa Tafoki
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina, musamman daga garin Tafoki na cewa yan bindigar da suka sace Kanwar mataimakin shugaban majalisar dokokin Jihar Katsina Injiniya Shehu Dalhatu Tafoki su na neman a ba su kudin fansa na naira miliyan Talatin (30,000 000) kafin su sake ta. …
Read More »Yan bindiga Sun Sace Kanwar Mataimakin Shigaban Majalisar Dokokin Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Wadansu yan bindigar da sula kai Hari garin Tafoki a karamar hukumar Faskari cikin Jihar Katsina sun sace kanwar mataimakin shugaban majalisar dokokin Jihar Injiniya Shehu Dalhatu Tafoki. Wadda aka sacen dai mai suna Asma’u Dalhatu, an sace ta ne da sanyin safiyar ranar Lahadi. …
Read More »Muna Bukatar Gwamnati Ta Kara Daukar Matakan Hana Yara Tuki – Mahadi
Mustapha Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin Gwamna Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’I, ta kara himma wajen daukar matakan da suka dace domin daukar tsatstsauran matakin da ya dace ga masu ba kananan yara tukin Babura masu kafa uku. Kwamared Mahadi Lawal shugaban kungiyar masu …
Read More »Zulum in Sudan as Borno, Arab Bank Partner on Wheat, Gum Arabic Export
Borno State Governor, Professor Babagana Zulum, was yesterday at the headquarters of Arab Bank for Economic Development in Africa (BADEA) in Khartoum, Sudan, following which partnership was potentially reached for the bank and Borno to partner on exporting wheat and gum arabic produced by farmers in Borno. Zulum was …
Read More »Yan bindiga Sun Sace Matar Dan Majalisa Da Yayansa Biyu
Mustapha Imrana Abdullahi Wadansu mutane da ake zargin cewa yan bindiga ne masu satar mutane sun kai hari garin Kurami da ke karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina da misalin karfe 8: 30 na daren ranar jiya Asabar. Bayanan da muke samu na cewa yan bindigar sun sace uwargidan dan …
Read More »A Gaggauce An Kama Kasurgumin Mai Sata Da Kashe Mutane
Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin jami’an tsaron tarayyar Najeriya na ganin sun magance dukkan matsalar tsaron da ake fama da ita na satar jama’a domin karbar kudin fansa da kuma satar Dabbobi wanda duk hakan ke yin sanadiyyar salwantar Dukiya da rayukan jama’a, a halin yanzu rahotannin da muke samu …
Read More »Maiduguri Church Violence: Borno Governor Zulum Visits Pastor Whose Son was Killed
… Says Shooter in Police Net Amid Ongoing Probe … Pastor says He has Monitored Zulum’s Concern Borno Governor, Babagana Umara Zulum, on Tuesday night visited Pastor Bitrus Tumba whose son died when violence broke out between a demolition task force of Borno Geographic Systems, BOGIS, and worshipers at a …
Read More »Hukumar Zaben Kaduna Ta Dage Zaben Kananan Hukumomi Hudu
Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar zabe mai zaman kanta a Jihar Kaduna (KADSIECOM) ta sanar da dage zaben kananan hukumomi guda hudu a Jihar. Shugabar hukumar Dokta Saratu Binta Dikko – Audu, ta bayyana hakan a wajen wani taron manema labarai a ofishin hukumar da ke Kaduna, a ranar Juma’a 3 …
Read More »Bamu Da Murya Daya – Dokta Nura Khalid
Mustapha Imrana Abdullahi Wani Malamin addinin musulunci a tarayyar Najeriya mai suna Dokta Nura Khalid, ya bayyana rashin samun hadin kai a tsakanin malaman addinin Islama a matsayin babbar matsalar da ke addabar harkar Koyar da addinin musulunci a kasar. Nura Khalid ya bayyana hakan ne a lokacin da …
Read More »